Ahmad Ango Gallery

Ahmad Ango Gallery 🌚

Jama'a an sacewa Zailani waya ta dubu 75Dan Allah a fito masa da ita kafin karfe 8 na dare don gujewa abin da ka je ya d...
02/08/2025

Jama'a an sacewa Zailani waya ta dubu 75

Dan Allah a fito masa da ita kafin karfe 8 na dare don gujewa abin da ka je ya dawo 🀣🀣

30/07/2025
Abar mun ka yana πŸ€ͺ
23/10/2024

Abar mun ka yana πŸ€ͺ

😁
22/10/2024

😁

πŸ€ͺ
22/10/2024

πŸ€ͺ

Ina masu lissafi 😁
22/10/2024

Ina masu lissafi 😁

Nayarda πŸ˜„
22/10/2024

Nayarda πŸ˜„

NISHADI: πŸ‘‡πŸ˜‚Na'am! ina jinka.Madam na bugo na sanar da ke mummunan labari!Me ya faru?Mijinki ya yi hatsari tare da Hanan,...
22/10/2024

NISHADI: πŸ‘‡πŸ˜‚

Na'am! ina jinka.

Madam na bugo na sanar da ke mummunan labari!

Me ya faru?

Mijinki ya yi hatsari tare da Hanan, suna Asibiti.

Gayan wacece Hanan?

Ya samu karaya da yawa jikinsa.

Na ce, wacece Hanan?

Kuma kansa ya bugu.

Ba zaka gayan wacece Hanan ba?

Akwai yiwuwar ba zai tashi ba.

Malam kawai ka gayan wacece Hanan!

Hajiya Allah ya yi masa rasuwa.

Babbar damuwata Malam ka gayan wacece Hanan?

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmad Ango Gallery posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share