KIICT Services Ltd

KIICT Services Ltd KHL INNOVATIONS & ICT SERVICES, it's a business center where we offer
Graphic design & ICT Services

Portal Is Active Now Link To Apply | Civil Defence, Correctional, Fire And Immigration Services Board (CDCFIB) 👇🏻
21/07/2025

Portal Is Active Now Link To Apply | Civil Defence, Correctional, Fire And Immigration Services Board (CDCFIB) 👇🏻

HUKUMAR  CDCFIB TA DAKATAR DA AIKIN SHAFIN YANAR GIZO NA DAUKAN MA'AIKATA NA WUCIN GADI.‎‎A cikin kokarinta na inganta y...
17/07/2025

HUKUMAR CDCFIB TA DAKATAR DA AIKIN SHAFIN YANAR GIZO NA DAUKAN MA'AIKATA NA WUCIN GADI.

‎A cikin kokarinta na inganta yadda tsarin su ke aiki, Hukumar Kare Fararen Hula (Paramilitary), Gidajen Gyaran Hali (Prison Service), Ma’aikatar Kashe Gobara (Fire Service) da Shige da Fice Immigration Service (CDCFIB) ta sanar da cewa an dakatar da shafin daukar ma’aikata

‎(https://recruitment.cdcfib.gov.ng) na dan wani lokaci.

‎Shafin zai sake budewa daga ranar Litinin mai zuwa, 21 ga Yuli, 2025.

‎Wannan matakin an dauke sane sakamakon kasa Zama standard da portal din yayi, don haka anason budurwar da za'ayi nan Gaba wato rana (Monday 21, July 2025) tsarin daukar ma’aikata ya kasance mai sauƙi, ba tare da ana fuskantar wani matsalan ba.

‎KHL INNOVATION AND ICT SERVICES LTD
‎Wadanda kuma s**a tura mana bayanan su Domin cika wadannan guraben ayyuka Ina mai tabbbar muku cewa bayanan na nan cikin kulawa dazarar an bude xamu cikawa kowa Insha Allahu, Sannan mu tura muku Acknowledge/Application Slip naku.

‎Mungode da yarda, hadin kai tare da hakurin ku gare mu.

IA Khaleel
CEO/Founder KIICT Services Ltd
0808 222 1412

Ga abunda Ake bukata a yi uploading so if you a corper baka karbi certificate you can apply 👇🏻
15/07/2025

Ga abunda Ake bukata a yi uploading so if you a corper baka karbi certificate you can apply 👇🏻

13/07/2025

Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. KIICT Services Ltd 🙏🤗🎉

Register 4 your BVN KIICT Services Ltd 🖥️🖱️
26/05/2024

Register 4 your BVN KIICT Services Ltd 🖥️🖱️

Alhamdulillah, KIICT SERVICES has finally started BVN Registration.!
23/05/2024

Alhamdulillah, KIICT SERVICES has finally started BVN Registration.!

01/05/2024
19/03/2024

BARKAN MU DA SHAN RUWA
ALLAH SUBHANAHU WATA'ALA YA KARBI IBADUN MU

28/02/2024

Knowing the time & business to invest in is very important.
May we all invest in the right business at the right time.

Address

No. 9 Madaki Road, Giwa
Kaduna

Opening Hours

Monday 08:00 - 18:00
Tuesday 08:00 - 18:00
Wednesday 08:00 - 18:00
Thursday 08:00 - 18:00
Friday 08:30 - 17:30
Saturday 08:00 - 18:00
Sunday 08:00 - 18:00

Telephone

+2347044048375

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KIICT Services Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to KIICT Services Ltd:

Share