Ashmeer Media Solution

Ashmeer Media Solution �Social Media Management
�Sponsored Ads
�Video Creation
�Branding & Graphics Design
�Content Creation

24/01/2025

"Ka kula da mutuncinka sosai domin zai fika daɗewa a duniya."

*JUMA'A MUBARAK ❣️*

Nothing is more valuable to a business than having an *AMAZING CUSTOMER LIKE YOU*.We want you to know how much we apprec...
01/01/2025

Nothing is more valuable to a business than having an *AMAZING CUSTOMER LIKE YOU*.

We want you to know how much we appreciate your concrete support in making this year a success.

Thank you for choosing and trusting us at *ASHMEER FAST LINK* We take this convenience to wish you an awesome year 2025 ahead.
We look forward to serving you better.

Thank you once again from all of us

*ASHMEER FAST LINK*

*ASHMEER GRAPHICS*

*ASHMEER MEDIA SOLUTION*

*ASHMEER MULTIMEDIA*

*ASHMEER HAUSA TV*

*ASHMEER GLOBAL CONCEPTS*

*✍️ ASHMEER FAST LINK*

*Contact me for Moniepoint POS*

*Ⓜ️oniepoint Aggregator ✍️*

Apply now and get instant FULL ANDROID MONIEPOINT POS.Call or chart on WhatsApp;0803471332507061229961
03/11/2024

Apply now and get instant FULL ANDROID MONIEPOINT POS.

Call or chart on WhatsApp;

08034713325
07061229961

*RAYUWA TAYI TSADA*Naje sayen *GASKIYA* aka cemin *WALLAHI* tayi wuya sai mai rabo ne yake mallakar taNace to *AMANA* fa...
18/08/2024

*RAYUWA TAYI TSADA*

Naje sayen *GASKIYA* aka cemin *WALLAHI* tayi wuya sai mai rabo ne yake mallakar ta

Nace to *AMANA* fa akace min tab wannan ai sai wane da wane

Nace ko zan samu *AMINCI* da abota saboda *ALLAH?* aka ce min su wadannan akwai su amma sai kana da abin duniya zaka samu

Nace to *SOYAYYA* fa? Aka ce eh muna dasu amma kadan ne na gaskiya in kana bukata sai kayi hakuri

Nace to ina zan samu *HAKURI DA JURIYA?* Aka ce min a'a gaskiya anfi siyan gaggawa don haka bama kawo ta

Nace Ina zan samu *TARBIYYA* farashin sari?
Aka ce min akwai amma tana tsada don tayi karanci wahala take.

Nace *LADABI* fa? Aka ce min ai tuni aka daina maganar sa, tun yan shekarun baya sai tarihi

Nace *ADALCI* fa? sai naje masarauta, ko gidan gwamnati ko kotu ko tsakanin ma'aurata? Aka ce min tab ai suma tasu ta kare tun lokacin iyaye da kakanni

Nace da can wajen manya ake samun *DATTAKU* da *ALKAWARI,* Ko Zansamu? Aka ce min ai yanzu karyace tafi komai yawa acan gurinsu

Nace to menene mafita da zata kai ni ga samun *JINDADI* da kwanciyar *HANKALI* a yanzu???

Sai yace ga *WASIYYA* zan baka: Kaji tsoron *ALLAH,* kayi amfani da naka lokacin wajen *Ibada* da *Addu'a.*
Kar ka sake lokaci ya kure maka, kuma ka kusanci mutanen kirki don zama da "madaukin kanwa".......!
*Allah Ya sa mudace!*
Aamiin thumma Aamiin. *ALHAMDULILLAH*. *ALLAH MUN TUBA.*

14/08/2024

Pray
Not only because you need something!
but because you have alot to be thankful for.

26/07/2024

Lã-ilaha illallah Muhammadu Rasulullah
Sallallahu alaihi wa sallam
Don Allah ku tayani maimaita wannan kalmar har ........................

Kaduna are you ready ???Northern Investment Summit and Startup Expo 2024Get ready to connect with industry leaders, inve...
30/06/2024

Kaduna are you ready ???

Northern Investment Summit and Startup Expo 2024

Get ready to connect with industry leaders, investors, and innovators. Secure your spot now!

Visit https://nissexpo.kdin.ng and secure your spot today. Early registration ensures priority consideration for participation.

Ashmeer Fast Link Ahmad Aliyu Ibrahim Ashmeer Fast Link Ashmeer Media Solution Ashmeer Cryptocurrency


#

25/04/2024

SUCCESS is not the key to HAPPINESS, Happiness is the key to success.
If you love what you are doing you will be successful in life.

06/04/2024

They feed you with LOVE ❤️
Now feed them with LOVE
❤️.

19/02/2024

Raɗe raɗin da nake ji cikin gari wai da gaske ne kuwa? 🤔

Karka Yarda Mutuwa Ta Riskeka Kana cikin Munanan AyyukaAllah ya bamu ikon gyarawa.
09/02/2024

Karka Yarda Mutuwa Ta Riskeka Kana cikin Munanan Ayyuka

Allah ya bamu ikon gyarawa.

Address

GG 18 LAGOS Street KOFAR SIDI ABAKWA
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashmeer Media Solution posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ashmeer Media Solution:

Share