Tawada H TV

Tawada H TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tawada H TV, TV Channel, No 04 Magaji Road Kaduna, Kaduna.

Tawada multi Media concept, broadcast and Multi Media company

Gaskia a fade ta komi dacinta
kaface da shahara wajen kawo muku shirye -shiryen daban daban irin na siyasa,tarukan biki iri-iri fadin albarkaci bakinku da tallace- tallace.

09036440305

03/10/2026

Shugaban karamar Hukumar ISA a jihar Sokoto yayi kira ga al'ummar Jihar Sokoto suyi ambaliyar kuri'u Gwamna jihar Dr Ahmed Aliyu

03/10/2026
Spain 3 -1 czechia
03/10/2026

Spain 3 -1 czechia

03/10/2026

Muna kira ga Gwamna Uba Sani ba tun sulhu da yace ayi na godon Marayu har yanzu ba'ayi,na filin Shanya Yan tukwane kinkinau kaduna
Muna tsoran za'a cinye ma Marayu hakkin su

02/10/2026

Muna murna da cikar Nigeria Shekaru 66

01/10/2026

Muna rokon Gwamna Uba Sani da ya kwato ma rayu hakkin su, filin shanya Yan tukwane kinkin,har yanzu ba'ayi sulhu ba.

01/10/2026

Abubakar Malami ya dauki alkawarin ga al'ummar Jihar kebbi idan aka zabe shi ya zama Gwamnan Jihar

Yadda aka gudanar da bikin cikar ƙasar nan shekaru 66 a jihar kano wanda Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ya jagoranta a f...
01/10/2026

Yadda aka gudanar da bikin cikar ƙasar nan shekaru 66 a jihar kano wanda Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ya jagoranta a filin wasa na Sani Abacha dake kofar Mata.

Address

No 04 Magaji Road Kaduna
Kaduna

Telephone

+2349036440305

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tawada H TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tawada H TV:

Shortcuts

Share

Category