Nagarta Media & Lifestyle

Nagarta Media & Lifestyle Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nagarta Media & Lifestyle, Kaduna.

‎🌍 Nagarta Media & Lifestyle – Gidan ilimi, kasuwanci da nishaɗi s**a haɗu wuri guda.
‎📚 Muna kawo muku Zantutukan hikima da wa’azi na rayuwa.
‎🛍️ Muna tallata kayan kasuwanci da fashion na zamani.
‎🎥 Muna kawo labarai, bidiyo da nishaɗi masu ma’ana.

Jama'a Sun Cika A Gidan Kadiriyya Dake Kano Domin Karbar Ruwan Da Aka Tsòma Gashìn Mañzòn Allah SAW
17/09/2025

Jama'a Sun Cika A Gidan Kadiriyya Dake Kano Domin Karbar Ruwan Da Aka Tsòma Gashìn Mañzòn Allah SAW

16/09/2025
DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Jihar Neja ta haramta Wa'azi a faɗin jihar har sai ta tantace duk wani mai son yin wa'azi ga al'...
14/09/2025

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Jihar Neja ta haramta Wa'azi a faɗin jihar har sai ta tantace duk wani mai son yin wa'azi ga al'umma.

Ahmed Xm Ya Gwangwaje Matarsa Safeera Da Sabuwar Benz GLE 43 AMG.
14/09/2025

Ahmed Xm Ya Gwangwaje Matarsa Safeera Da Sabuwar Benz GLE 43 AMG.

Wasu Matasa Sun Bankawa Masallacin Izalah Wùťa A Yayin Bikin Takutaha A KanoDaga Abdulrashid Abdullahi, Kano Lamarin da ...
13/09/2025

Wasu Matasa Sun Bankawa Masallacin Izalah Wùťa A Yayin Bikin Takutaha A Kano

Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

Lamarin da ya faru ne a yau Asabar a garin Yalwar Dan Ziyal dake maramar hukumar Rimin Gado a jihar Kano, inda guggun wasu Matasa masu zagayen Takutaha s**a bankawa Masallacin Izalah na harin wùtà, sakamakon wa'azozin da ake yi a masallacin ba ya yi musu dadi, inda s**a yi amfani da ranar bìkin na Takutaha don huce haushinsu ta hanyar Kone masaĺlacin ķùrmùs.

Limamin masalĺacin Sheikh Dr. Nuhu Abubakar Rimin Gado, wanda shine shugaban majalisar malamai na Kungiyar Izalah Nhq Jos, reshen karamar hukumar Rimin Gado, ya bayanna lamarin a matsayin wata jarrabawa wacce za ta zamo nasara, inda ya yi addu'ar Allah Ya tona asirin wadanda s**ayi aika-aikar.

13/09/2025

Tinubu ya cire tallafin man fetur ne ba tare da yayi tunanin zaben dake tafe ba.

inji Chief of Staff Gbajabiamila.

13/09/2025

Farashin Buhun Masara Yakara Ƙaryewa Zuwa Dubu Ashirin.

Ita Kadai Ce Celebratis Duk Gombe 👇👇
13/09/2025

Ita Kadai Ce Celebratis Duk Gombe 👇👇

'Yar Nijeriya Hilda Baci ta kafa tarihin bayan ta girka abinci a ƙatuwar tukunya mai girman ɗaki guda a Lagos.Ta dafa sh...
13/09/2025

'Yar Nijeriya Hilda Baci ta kafa tarihin bayan ta girka abinci a ƙatuwar tukunya mai girman ɗaki guda a Lagos.

Ta dafa shinkafa dafaduka (jallof rice) da ta kai buhu 250. An ƙiyasta za ta iya ciyar da mutum dubu 25. A yanzu haka ana dab da sauƙe tukunyar shikafar.

Ko za ku ɗanɗana girkin babbar tukunya?

13/09/2025

Mafiyawan matan hausawa sun ɗauka iya maza ke fitarda zakkah 🤭

Jakad
10/05/2024

Jakad

Address

Kaduna

Telephone

+2349030047442

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nagarta Media & Lifestyle posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share