Kwasau TV

Kwasau TV Kwasau TV Channel Dan Nishadi Da Karantarwa

15/07/2026
15/07/2026

Nan Gaba Kadan Da Gwamnati Zasu Yi Fito Na Fito. Domin Ai Sun Fara A Wasu Jahohin.

Ba'a Taba Samun Mutane Masu Son Zaman Lafiya Da Bin Doka Kamar Yan Tijjaniyya Ba, Tun 1975 Yan Izala Suke Gallaza Mana.

Ku Saurari Sheikh Aminu Sheikh Dahir Bauchi

Kuyi following Kwasau TV



15/07/2026

Salawatullahi Ala Muhammad Wa Āli Muhammad

14/07/2026

FG ta bude batch B:

Vocational Skills Program:
Ayi kokari a cika👇

14/07/2026

Muhimmancin Yin Kyakkyawan Tsari Gabanin Aiwatar Da Komai

DA DUMI DUMI:Majalisar Wakilai ta janye kudirin da ta gabatar na gyaran kundin tsarin mulki kan kirkirar 'yan sandan jih...
14/07/2026

DA DUMI DUMI:
Majalisar Wakilai ta janye kudirin da ta gabatar na gyaran kundin tsarin mulki kan kirkirar 'yan sandan jihohi, kuma za ta yi la'akari da wani kudiri makamancin haka da Shugaba Bola Tinubu ya aika wa Majalisar Dokoki ta Kasa ta hannun Hukumar Zartarwa.

An sanar da wannan shawara ne a zaman majalisar na ranar Talata bayan da 'yan majalisar s**a gabatar wa majalisar dokokin jihar da ke karkashin jagorancin shugaban kasa karatu na farko da na biyu.

Bayan kammala karatun, an tura dokar da aka gabatar ga Kwamitin Sake Duba Kundin Tsarin Mulki na Majalisar don ci gaba da aikin majalisa.

Sheikh Siraj Bin Habib ya kalubalanci Malam Lawal Triumph da Aminu J Town da su fito su riddantar da Prof Isah Ali Panta...
13/07/2026

Sheikh Siraj Bin Habib ya kalubalanci Malam Lawal Triumph da Aminu J Town da su fito su riddantar da Prof Isah Ali Pantami saboda ya shiga church har ya kira christoci da YAN'UWANSA

Idan zaku iya tunawa, a wata qadiyya da ta taso tsakanin Aminu J Town da wasu christoci akan addini, har wani malamin addinin musulunci a cikin masallacin da yake karatu ya furta cewa Kiristoci YAN'UWAN MU NE.

Sai ga Aminu J town da Malam Lawal Triumph sun fito sun ce fadar wancan kalami ridda ne wato fita musulunci ne.

Yanzu kuma an koma, Sheikh Isah Pantami har cikin chochi yaje ya kira Kiristoci da sunan YAN'UWAN SA.
Amma haryanzu wahabiyawa basu ce uffan ba.

Allah ya bamu ikon yin adalci a aiki da zantukan mu

Kuyi following Kwasau TV

Muna jajantawa Oga Sunusi da duk waɗanda abun ya shafa.Allah yai masu mafita ta alkhairi Ance wani hacker ne ya yi nasar...
13/07/2026

Muna jajantawa Oga Sunusi da duk waɗanda abun ya shafa.
Allah yai masu mafita ta alkhairi

Ance wani hacker ne ya yi nasarar kwashe sama da miliyan Dari Tara da Saba'in da Hudu da Dubu Dari Hudu (N974,400,000) a harkar Crypto na wani dan Arewa mai suna Sunusi Danjuma Ali

Yanzu haka matashi Sunusi Danjuma Ali ya shiga cikin damuwa bayan da wani hacker ya yi kutse a wallet dinsa ya kwashe har sama da (N974,400,000) a lokacin da yake kokarin burning na wani kaso daga cikin token da ya kirkira mai suna $Sunusi.

Mutane da dama ne su ka sayi token na $Sunusi da nufin idan ya yi daraja su sayar.

~ Labari daga shafin Sokoto Online

Da Dumi-Dumi: Gwamnatin tarayya ta janye aniyarta ta ƙarin kuɗin jarabawar kammala karatun Sakandare SSCE zuwa Naira Dub...
13/07/2026

Da Dumi-Dumi: Gwamnatin tarayya ta janye aniyarta ta ƙarin kuɗin jarabawar kammala karatun Sakandare SSCE zuwa Naira Dubu 50.

Bayan matsin lamba daga jam'iyyun adawa da yan gwagwarmaya a Najeriya Gwamnatin Shugaba Tinubu ta janye kudirin maida kuɗin jarabawar SSCE zuwa 50,000 ga duk ɗalibi guda a shekarar 2027 mai zuwa.

13/07/2026

Ana recruiting Enumerators & Data Collectors nationwide (all 774 LGAs) ga masu diploma NCE degree HND ⤵️

Address

Kaduna
840212

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwasau TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category