
08/09/2025
Ecx sun buɗe conversion, wanda duk ya samu yayi KYC zai iya shiga wallet dinsa ya yi da kansa. Tsarin ECX yana k**a sosai da irin tsarin Athene da mukayi a baya. Kuyi kokarin yin KYC idan an samu dama, hoton fuska ne kawai. Sai dai anayiwa bot din nasu nauyi, don haka abin sa'a ne yanzu.
A ECOX za ka zaɓi adadin da kake son a maida maka zuwa ECX, shine wanda ake siyarwa a bunburutu, amma sau ɗaya ake yin convertion a kowane circle, ana sake sabon circle bayan kwana bakwai, sati ɗaya kenan. Idan ka yi yau, ba za ka sake yi ba sai an buɗe sabon conversion na gaba.
Sun ba kowa sati ɗaya domin yin conversion. Idan ka gaza yi a lokacin, sai ka jira na gaba.
Conversion rate:
Green 100 = ECX 2.11 (a wannan zagaye). Na gaba zai fito ne idan lokacin ya yi.
Ga waɗanda basu fara ba, ga link ɗin rajista 👇👇👇
https://app.ecox.network/register?refCode=GASSOL1
Wanda s**a fara da wuri, sune zasu fi cin moriyar sa domin zasu fi tarawa da wuri.
Barka da safiya.