
28/08/2024
HAMSTER 🔥🔥
Lokaci yazo, Hamster zasuyi listing ranar 26-9-2024 nan da kwanaki 29 idan Allah Ya kaimu
Alheri suna ta zuwa, jama'a cigaba da kokari, kowa zai zamu rabonsa Insha Allah
Ina cigaba da tunatar daku $Major wanda ya samu gatan Telegram
Allah Ya sa mu dace
IDAN BAKA FARABA GA LINK NAN A COMMENT SECTION