12/09/2026
Kungiyar Ɗaliban jami'ar jihar Kaduna (KASU), sun yi kira ga kungiyar malaman jami'ar da Gwamnatin jihar Kaduna da su zauna a teburin sulhu.
Ƙungiyar ta buƙaci haka ne saboda halin da tace ɗaliban jami'ar s**a faɗa a dalilin na tsawaita musu zangon karatu da kuma hana wasu ɗaliban samun gurbin karatu.
Abubakar Yakubu Margi