11/02/2026
BUDE SABON ASIBITIN GALADIMA SALIHU MEMORIAL HOSPITAL ZARIA.
GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!
Wannan Asibiti mai suna a sama galadima Salihu Memorial Hospital Anguwan Magajiya Zaria City, Na farin cikin Gayyatan Al'umma zuwa Taron bude sabon Asibitin da wani Bawan Allah ya samar domin Taimakon al'ummar Anguwan Magajiya da Samar da cigaba da taimakon gwamnatin Jahar kaduna Wajen ba da gudunmuwa a harkan kiwon lafiya ga al'ummarta,
Babban bako mai girma Gwamna Malam Uba Sani CON.
Uban Taron mai Martaba Sarki Zazzau Malam Ahmed Nuhu Bamalli CFR.
Shugaban Taro Mai Girma Shugaban karamar Hukumar zariya Engr Jamil Ahmad
Muhammad.
Bako na musamman. Mai girma Rt Hon Abbas Tajuddeen Ph'D GCON Iyan Zazzau Speaker House of Representative abuja
Mai masaukin baki. Mai Girma Hon Barr Mahmud Lawal Bola ige Dan Majalisan Dokokin Jahar kaduna Zaria City.
Mai budewa mai Girma Kwamishinan kiwon lafiya ta jahar kaduna. Hajiya Umma K. Ahmad.
Uwar Taro. Mai girma Barr Aysha Ahmad Muhammad ADDA.
Iyayen taro masu girma Hakiman Anguwan Magajiya, Katuka, Kwarbai.
Malaman addini.
Masu Anguwanni.
Limamai.
Za a Gudanar da Taron Kamar haka:
Ranan:- Lahadi 15th- February -2026
Lokaci:- Karfe 10:30 Na safe.
Wuri:- Anguwan Magajiya Zaria City, Sabon Titin da Mai Girma Gwamna Uba Sani ya Kaddamar.
Allah yaba da ikon Halarta Amin
Sanarwa daga.
Yusuf Yahaya Bamalli
Media And Publicity for. Management.
08034610013.