Daga Bakunan Malaman MU

  • Home
  • Daga Bakunan Malaman MU

Daga Bakunan Malaman MU قُلْ لَنْ يُصِيبَنَا إِلَّا مَا كَتَبَ اللَّهُ لَنَا هُوَ مَوْلَانَا.

03/06/2025
SABANI TSAKANIN MALAMANMU NA ADDINI.Babu lefi don Malamai sun yi SABANI tsakaninsu indae wannan Sabanin kowa iya Fahimta...
18/03/2025

SABANI TSAKANIN MALAMANMU NA ADDINI.
Babu lefi don Malamai sun yi SABANI tsakaninsu indae wannan Sabanin kowa iya Fahimtarsa ne tsakaninsa da Allah, kuma wanda ya Fahimci Kuskuren ma Allah ze ganar da shi, Sannan Yana da LADAN fahimtar Kuskuren da ya yi. Babban lefi shine cin Mutunci da yake biyo baya bama tsakanin Malaman ba su kansa, amma daga mu Mabiya. Wannan be Kamata ba.

Mu dae Malaman Sunna sun Qarar da Rayuwarsu domin nuna mana Hanyar Allah da ta Manzonsa (s.a.w). Don haka Haqqi ne a kan mu idan za'a ci MUTUNCINSU mu Tare, amma ba ta hanyar cin MUTUNCIN wani me SABANI da su ba, se ta hanyar dakatar da da DUK wani Wanda yai Yunqurin cin Mutuncinsu iya yadda Zamu iya!

Wannan Muna ganin shi Haqqi ne a kan mu ✊

ALLAH KA SHIRYAR DA MU HANYA MADAIDAICIYA.

30/12/2024
24/12/2024

Alaa Bi ZikriLLaahi Tadma'innul Quloob
Hafsat Habib Abubakar Allah ya saka da Alkhairi.

03/11/2024

Yau dai gashi wannan Ayar tazo.
Dalibin Prof Mansur Isah Yelwa muna yiwa Dan'uwa ABDURRAHEEM fatan Allah ya taya Riko, Allah kuma ya sanya Alkhairi a wannan Aure. Shi kuma Malam Professor Mansur Isa Yelwa Allah ya saka da da Alkhairi.

22/09/2024

"Soyayyar Sa Imãni Ce" Biyayyar Sa Shiriya Ce"
Samun Sa Rabauta Ce" Ƙiyayyar Sa Halaka Ce"
Muhammadur Rasulullah ﷺ ❤️

13/09/2024

Mu yawaita Salati ga fiyayyan Halitta Annabi Muhammad ﷺ a ranar Juma'a

11/09/2024

ANNABI YA CE IN KA ZAM HAKA TO KAR KA SAKE MU HADU DA KAI A QIYAMA! YA SALAAM🤤

FOLLOW us Mu on Tiktok and Facebook domin samun Karatuttukan Malaman mu na Musulinci musamman na Arewacin Nigeria

DAGA BAKUNAN MALAMAN MU

Address

Gazamba

.

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daga Bakunan Malaman MU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share