TWO Couples kaduna chapter

TWO Couples kaduna chapter It's a platform that brings people together in other to help and create relationships around the worl

Anjima 9 to 10pm in shaa Allah a group Whatsapp karka bari a baka lbr
15/08/2026

Anjima 9 to 10pm in shaa Allah a group Whatsapp karka bari a baka lbr

Idan Allah ya kaimu gobe akwai wanna shine namu Mai albarka wato MUSAN JUNA Wanda idan Allah ya kaimu gobe 9 to 10pm in ...
12/08/2026

Idan Allah ya kaimu gobe akwai wanna shine namu Mai albarka wato MUSAN JUNA Wanda idan Allah ya kaimu gobe 9 to 10pm in shaa Allah a group Whatsapp namu Allah ya bamu iKon saurara Ameen

11/08/2026
Congratulations πŸ’πŸ‘ Auta mama
11/08/2026

Congratulations πŸ’πŸ‘ Auta mama

A yaune muka kadamar da neman temako na siayan Fili makaranta Wanda muke ce daga naira 1k zuwa abinda yayi sama ga Wanda...
11/08/2026

A yaune muka kadamar da neman temako na siayan Fili makaranta Wanda muke ce daga naira 1k zuwa abinda yayi sama ga Wanda ya samu iKon badamu Muna maraba da haka ga kowani members na wanna gidan Allah ya bamu iKon temakawa inda kana bukatar wani Karin bayani yaje group Whatsapp nawa na two couples Kaduna

Anjima munasa program Mai farin jini karka bari a baka lbr 9 to 10pm na dare in shaa Allah
11/08/2026

Anjima munasa program Mai farin jini karka bari a baka lbr 9 to 10pm na dare in shaa Allah

Address

Kaduna State Chapter
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TWO Couples kaduna chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share