11/10/2024
KARATUN LITTAFIN
(BULUGUL MARAM)
Darasi na 5
bismillahi Rahmanin Rahim...
*ankarbo daga Abu katada
Allah ya yarda daashi yace: lallai manzon Allah s.a.w yace "Game da hukuncin kyanwa(wat mage) lallai ita ba najasa bace amma dai ita kawai tazama tanaa zagawa tsakanin ku; mutane hudu s**a ruwai toshi" tirmizi da dan khuzama s**a ingantashi( hadisine in gantace)
*Ankarbo daga anas bin malik Allah ya yarda dashi yace "wani balarabe yazo sai yayi fitsari acikin haraban massalaci muttane s**amai tsawa sai Annabi muhammad s.a.w ya hannesu daga bayan mutumin yagama sai ya bada ummarni aka debo ruwa a guga azuba akan fitsarin :(buhari da muslim s**a ruwaito)
FA'IDA
Hadisi na farko yakarantar da mu cewa mage ita ba najasa bane kamar yadda a darasi na 4 hadisin yakarantar damu inkare yasa baki a abu zamu zubar muwanke sau7 nafarkon kona karshen da kasa.. hadisi nabiyu yana nuna mana hakurin manzon Allah da yanda zamu lalla ba mutumin da bai fahimci addini ba kuma tsarkin waje in anyi fitsari toh a zuba ruwa....asaman fitsarin
A Nan zamu dakata sai darasi nagaba insha Allahu
subhanakallahumma wabihamduka ash hadu Alla ilaha ila anta astagfiruka wa atubu ilaika...
Rubutawa: Admin
(Ibn saeed dankabo)
whatsap group
sunnah group
domin shiga atuntubi admin ta whatsap
+2349036842894
+2347033533686,
+2348103304582,
domin samun post a facebook ayi search din danya daga cikin page dinan...
"Masoya manzon Allah s.a.w"
ko
Masoya addinin musulunci..