DINI MEDIA

DINI MEDIA Success comes through hardworking

07/05/2025

Let's follow each other

18/03/2025

Tsohon Sanatan kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya Yana Mai cewa A lokacin da ka ce Uba Sani ya ci amanar Nasir Elrufai ka manta yadda shi Elrufai ya ci amanar Suleiman Hunkuyi? wanda ya canja Exco na jam’iyyar a 2014 Elrufai ya lashe zaben fidda gwani.

Sannan ya kai shi ga dukkan kananan hukumomi 23 a matsayin DG na yakin neman zaben sa Wanda haka ya ba shi Gwamna, daga baya Kuma El rufa'i ya shelanta yaki da Hunkuyi, ya ruguza gidansa, ku sani Idan kuna da PhD a cin amana ka sani cewa akwai Farfesa a fanni guda.

SANATA SHEHU SANI Shehu Sani

19/11/2024

Address

Kaduna South

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DINI MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DINI MEDIA:

Share