Usman Abbah

Usman Abbah Professional overthinker, certified good vibes dealer."

πŸ™ˆπŸ₯°
25/09/2025

πŸ™ˆπŸ₯°

Bakar mace                             ko                           farar mace.     wanne zabinka
25/09/2025

Bakar mace ko farar mace. wanne zabinka

Wannene mai kyau a cikin su             A   or    B
23/09/2025

Wannene mai kyau a cikin su A or B

Rijalu ko bah haka bane ????
19/09/2025

Rijalu ko bah haka bane ????

Nisa'u kenanπŸ˜‚πŸ˜πŸ€£
18/09/2025

Nisa'u kenanπŸ˜‚πŸ˜πŸ€£

❓❔
18/09/2025

❓❔

πŸ˜‚πŸ˜€πŸ€“πŸ˜
18/09/2025

πŸ˜‚πŸ˜€πŸ€“πŸ˜

❔⁉❓
18/09/2025

❔⁉❓

β”πŸ˜€πŸ˜‚πŸ€“β“
18/09/2025

β”πŸ˜€πŸ˜‚πŸ€“β“

Na Gamu da wata Yarinya wadda na sani a hanya Muka Gaisa na kalli hannuta naga iPhone 16 ce rike da ita nace "Ummee lall...
13/09/2025

Na Gamu da wata Yarinya wadda na sani a hanya Muka Gaisa na kalli hannuta naga iPhone 16 ce rike da ita nace "Ummee lallai duniya ta samu har iPhone 16 kika siya" tace Mallam Abba muma Allah yayi Mun Mallaki iPhone 16.

Nace toh "Umme Allah Ya Kara bude Kofofin Samu, Allah Ya Wangale Miki Kofofin Samu, .

Tace "A'a Malam Abba rufamin Asiri kada dai su bude Allah ya tsuke kofofin Samu zaka ce dan Allah rufamin Asiri, Uhmm ni kaga sai anjima da wannan addu'oin naka sai kace na roqi kayi min addu'a. Naga ta bata rai tayi gaba ko sallama babu.

Ni dai nayi ta Mamaki dama laifine don ancewa mutum Allah bude kofofin Samu ?

Don Allah ku ganar dani Meye Matsalar fadar hakan ?πŸ₯΄πŸ€”πŸšΆ

Address

Kaduna
812103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Abbah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share