Nasir yaro mai kyau NIG LTD

Nasir yaro mai kyau NIG LTD Wannan shafin mallakin kamfanin Nasir yaro mai kyau NIG LTD ne masu YMK DATA da HIKIMA MEDIA NEWS

Kana rike da wayar 50k zuwa sama kana saka data kuma kana cikin kangin talauciIdan nace laifin ka ne banyi kuskure ba,Do...
09/12/2024

Kana rike da wayar 50k zuwa sama kana saka data kuma kana cikin kangin talauci

Idan nace laifin ka ne banyi kuskure ba,

Domin wayar da ke hannunka shagone kokuma nace kamfani wanda zai maidakai miloniya ka dogara da kanka harma wasu su dogara da kai

Abunda kake bukata kawai suke
Wayar ka
Data
Dakuma ilimin abun

Domin baka ilimin cikin sauki kamfanin YMK GLOBAL TECHNOLOGY sun shirya ajujuwa na musamman da harshen Hausa domin matasan arewa

Danna Link din dake kasa domin shiga Whatsapp group na kamfanin domin kasancewa cikin alkhairi dumu dumu

https://chat.whatsapp.com/DX7r5Pgy00a5fQ6jXrD9YP

YMK GLOBAL TECHNOLOGY
(New digital world)

21/11/2024
Lallai wannan damace babba ga matasan arewa
17/11/2024

Lallai wannan damace babba ga matasan arewa

KOYAR DA FASAHAR FOREX TRADING KYAUTA.

Fitaccen kamfanin fasahar zamani a arewacin Nigeria wato YMK TECH zai horar da matasan yankin sana,ar FOREX TRADING kyauta domin dogaro da kai a yankin na arewa

Kamfanin dake karkashin rukunin kamfanin Nasir yaro mai kyau NIG LTD masu mallakin YMK Hikima tv YMK advert venture ya ware farkon January domin fara koyarwar

Karatun zai gunada ne ta yanar gizo (online class) dan haka zaka iya shiga daga duk inda kake a fadin duniya kuma za,a baka shedar karatu wato certificate.

Shin kuma da Ra,ayi a wannan fannin?
Ku bayyana mana a comment section.

Turanci yaga ta kanshi wajen wannan jak!n
01/10/2024

Turanci yaga ta kanshi wajen wannan jak!n

Nayi nadamar rashin siyan arsenal dakuma gina matatar mai. DangoteShugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dang...
24/09/2024

Nayi nadamar rashin siyan arsenal dakuma gina matatar mai. Dangote

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya ce yanzu lokaci ya wuce da zai saya ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal da ke Ingila, inda ya ce zai cigaba da zama mai goyon bayan ƙungiyar a duk lokacin da take wasa.

Dangote ya bayyana hakan ne a tattaunawarsa da Bloomberg, inda ya ce yana kallon wasannin ƙungiyar sosai.

"A zantawarmu ta baya na ce da zarar na kammala aikin gina matatar man fetur ɗina zan koma batun sayan Arsenal. Amma yanzu lokacin wannan maganar ya wuce domin komai yanzu ya yi tsada, sannan yanzu ƙungiyar tana ƙoƙari sosai, amma a wancan lokacin da na yi maganar ƙungiyar ba ta kan ganiya."

Da aka tambaye shi ko ya yi da-na-sanin rashin sayan ƙungiyar a wancan lokacin, sai ya ce, "gaskiya na yi da-na-sani, amma kuma a lokacin na fi buƙatar kuɗin wajen kammala aikin da na ɗauko na gina matatar man fatur ɗin nan sama da sayan Arsenal ɗin. Da na saya ƙungiyar a lokacin a kan kuɗi $2b, amma kuma wataƙila da ban kammala aikin matatar ba. A lokacin zaɓin ko dai in kammala aikin gina matatar ne, ko kuma in saya Arsenal."

A shekarar 2020 ce Dangote ya bayyana ƙudurinsa na sayan ƙungiyar ta Arsenal da zarar ya kammala aikinsa na gina matatar men fetur.

Alkalin Kotun Shariar Musulunci ta Fagge, Hon Umar Lawan Abubakar, ya umarci yan sandan Jihar Kano, daga kan AIG, commis...
24/09/2024

Alkalin Kotun Shariar Musulunci ta Fagge, Hon Umar Lawan Abubakar, ya umarci yan sandan Jihar Kano, daga kan AIG, commissioner da dukkannin DPOs da su tabbata duk lokacin da aka k**a yan daba masu dauke da muggan mak**ai, sun binciko masu kera waɗannan mak**ai da sayar da su ba tare da kaidi ba domin haɗawa da su a cikin tuhuma.

Kari akan wannan hoɓɓasa daga ɓangaren sharia, akwai buƙatar yin doka a jihohi aka wannan gaba. Domin wasu mak**an da ake ƙerawa ake siyarwa waɗannan ƴan daba, suna taimakawa wajen ƴaɗa dabanci.

Babban rabo yana gab da isowa in sha Allah
24/04/2024

Babban rabo yana gab da isowa in sha Allah

Kash
30/03/2024

Kash

ILMI KOGI: Yin Shafe-Shafe (Bìĺìçiñ) Ba Haramun Ba Ne Amma Zai Fi Kyau Mutum Ya Je Likita Ya Gaya Masa Mai Da Sabulun Da Zai Dinga Amfani Da Su Kafin Ya Fara, Cewar Sheikh Ibrahim Khalil

Shehin Malamin ya kara da cewa, mace ta debi abincin mijinta ta kai gidan iyayen ta hakan ba laifi bane amma ta yi yadda ba zai gane ba.

Menene ra'ayinku?

In sha Allah
26/03/2024

In sha Allah

Address

Kaduna

Telephone

+2349065555975

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasir yaro mai kyau NIG LTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share