MR SK DAN AlßARKA

  • Home
  • MR SK DAN AlßARKA

MR SK DAN AlßARKA 𝐕𝐎𝐈𝐂𝐄 𝐎𝐕𝐄𝐑 𝐀𝐂𝐓𝐎𝐑 🗣️🎤🎧
𝐅𝐈𝐋𝐌 𝐓𝐑𝐀𝐍𝐒𝐋𝐀𝐓𝐎𝐑𝐒🎬

Waye Yafi iya film cikinsu Sannan wanene Alg*ita tafi fassara filmdinshiAlg*ita Dub studio
27/01/2024

Waye Yafi iya film cikinsu Sannan wanene Alg*ita tafi fassara filmdinshiAlg*ita Dub studio

Alg*ita Dub studio✍️LABARIN DAN BABA Kashi na biyu (fitowa ta biyu)Baban ya shiga dajin duba dansa inda yaci karo da yad...
24/01/2024

Alg*ita Dub studio✍️LABARIN DAN BABA Kashi na biyu (fitowa ta biyu)

Baban ya shiga dajin duba dansa inda yaci karo da yadda birai s**a k**a yaron, ya yanke shawarar zai taimaki yaron anma a boye ba tare da yaron yasa ni ba..

Alg*ita Dub studio Kashi na biyu (fitowa ta daya)Baban Dan baba ya shiga  zullumi zai bi bayan 'dansa...
22/01/2024

Alg*ita Dub studio Kashi na biyu (fitowa ta daya)

Baban Dan baba ya shiga zullumi zai bi bayan 'dansa...

Complete season 1 😀🤷‍♂️ season 2Is loading ✍️AlAlg*ita Dub studiouAlg*ita Dub studiotAlg*ita Dub studio
19/01/2024

Complete season 1 😀🤷‍♂️ season 2
Is loading ✍️AlAlg*ita Dub studiouAlg*ita Dub studiotAlg*ita Dub studio

Alg*ita Dub studio💪masoya kukawoAgaji MMarvel Studios TamilSMarvel Studios TamilTMarvel Studios Tamil
16/01/2024

Alg*ita Dub studio💪masoya kukawo
Agaji MMarvel Studios TamilSMarvel Studios TamilTMarvel Studios Tamil

Alg*ita Dub studio💪JARUMAN ALGAITA DAUBSTUDIO! Zango na 3... A gasar data gabata munyi tane k**ar yanda muka saba wato a...
16/01/2024

Alg*ita Dub studio💪JARUMAN ALGAITA DAUBSTUDIO! Zango na 3... A gasar data gabata munyi tane k**ar yanda muka saba wato a kan jarumai hudu wanda wannan jarumai hudu mukace ku fidda daya daga cikinsu wanda yafi yawan fassarar alg*ita daubstudio hallau ma kuma sai aka yi sa,a da dama daga cikinku sun bayar da amsa dai dai wanda s**aci wannan gasa sune wanda s**a bayar da sunan TALAPATHY VIJAY a matsayin zakaran gwajin dafi, wanda kuma ya fara lashe wannan gasa itace SALMA IBREEM muna mika miki g*i suwa... Gasar mu ta yau zamuyi tane a kan gwarzon matashi dan kwalisa yawan cin fina finansa soyayya ke taka mu himmiyar rawar gani. Bugu da kari sunan fina finan sa ma da salon soyayya ne. Muna so ku fidda mana daya daga cikin jaruman nan wanda ya hada wadan nan abu buwa... ALLU ARJUN 2 NAGA CHAITANYA 3 BELLAMKONDA 4 AKKHIL... A KAFTA

Alg*ita Dub studio  sSABON KAFCE A SABUWAR SHEKARA!!!Sabon Kafche kenan, kafche na Ɗaya (1) a Sabuwar Shekarar 2024 😃, k...
14/01/2024

Alg*ita Dub studio sSABON KAFCE A SABUWAR SHEKARA!!!

Sabon Kafche kenan, kafche na Ɗaya (1) a Sabuwar Shekarar 2024 😃, kafche mai suna JAN AIKI, wanda Jarumi "Ram Pothineni" ya antayo a cikin kafcen, idan baku manta ba shine Jarumin film ɗin KITIMURMURA da DAABI, zaku iya nema a Kasuwa ko wajen yan Downloading saboda haka sai ku hanzarta ku damalmale domin sanqamar naku.

Ku kafta Sharing 🎬 zuwa ga Masoya 💓 Akaftaah!

Mungode

Alg*ita Dubstudio TV_Africa ⭐

Daga:- Ãbûbäkår Êkâ

Alg*ita Dub studio Salman KhanMuslim 💪🤲
12/01/2024

Alg*ita Dub studio Salman Khan
Muslim 💪🤲

Daga Shafin Alg*ita Dub studioRam ko Prabhas, waye daga cikin su kafcen sa ya taɓa tayar maka da tsikar jiki tsabar kaji...
10/01/2024

Daga Shafin Alg*ita Dub studio

Ram ko Prabhas, waye daga cikin su kafcen sa ya taɓa tayar maka da tsikar jiki tsabar kaji kafcen har ran ka?

Alg*ita Dub studio JARUMAN BARKWANCI NA ALGAITA!!!Waɗanda aka fiye amfani da muryoyinsu yayin nishaɗantar da Masoya_____...
07/01/2024

Alg*ita Dub studio JARUMAN BARKWANCI NA ALGAITA!!!

Waɗanda aka fiye amfani da muryoyinsu yayin nishaɗantar da Masoya
________________
😂: Brahmanandam > Rangeela Master (sarkin rawa)

😂: M. S. Narayana > Kwarkwar Seenuh (tsoho makwalɓi)

😂: Ali Mohammad > Paparawo (baban soyayya)

😂: Venu Madhav > Chokali (son nuna jarumta)

😂: Fish Venkat > Kazge (ga girma ga wauta)

Bara muga wanda yafi sinqi-sinqin masoya ciki kuma hi zai kasance yakuma cigaba da kasancewa, lamba ɗaya cikin Jaruman Barkwanci na Alg*ita.

Faɗi suna haɗida abunda ya sanyaka son wannan hi Jarumin?

To aihikenan 👌
A kafta! 🎬

✍️

Zango na 4 - Alg*ita Dub studioFaɗi asalin gaskiyar ka. Acikin waɗannan jarumai waye muryar jarumi ta fassarar Alg*ita t...
05/01/2024

Zango na 4 - Alg*ita Dub studio

Faɗi asalin gaskiyar ka. Acikin waɗannan jarumai waye muryar jarumi ta fassarar Alg*ita tafi hawan sa kai kace asalin muryar sa ce? A kafta!

Sunny Deol
Shahrukh khan
Salman khan
Aamir khan

Zango na gaba na tafe!
____________________________________

Address


Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MR SK DAN AlßARKA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Opening Hours
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share