Nida masoya Hausa novel

Nida masoya Hausa novel Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nida masoya Hausa novel, Publisher, Kaduna.

Sana'ah Daraja!🥰Sana'ah Qima!!🥰Sana'ah Mutunci!!!🥰Sana'ah Addini., Yaa Rabb Kasa Mana Albarka a Sana'ar Mu. Amin Ya Alla...
10/08/2025

Sana'ah Daraja!🥰
Sana'ah Qima!!🥰
Sana'ah Mutunci!!!🥰
Sana'ah Addini., Yaa Rabb Kasa Mana Albarka a Sana'ar Mu. Amin Ya Allah.🤲

25/07/2025

Ina da Yaro me in'ina please Wanda yasàn maganinta ya tai makamin,Yana Shan wahala wajen karatu .

24/07/2025

DUNIYARMU TAYI HASKE NE DA SAMUN SHUGABAN MANZANNI MUHAMMADUR RASULILLAH S. A .W.

24/07/2025
22/07/2025

Akwai wani manomi da yake da jakuna guda biyu. Wata rana, ya yanke shawarar ɗora gishiri a bayan ɗaya daga cikinsu, sannan ya ɗora farantai da tukwane a bayan ɗayan.

Jakunan s**a fara tafiya da kaya a bayansu… A tsakiyar hanya, jakin da ke ɗauke da gishiri ya fara jin gajiya da kasala, domin gishirin ya fi nauyi fiye da tukwane da farantai. Amma ɗayan jakin da ke ɗauke da tukwane yana cikin farin ciki saboda kayan dake bayansa basu da nauyi.

Saboda gajiya mai tsanani, jakin da ke ɗauke da gishiri ya yanke shawarar shiga wani karamin ruwa da ke gefen hanya domin samun sauƙi daga nauyin da ke kansa. Bayan ya fito daga cikin ruwan, sai ya ji kamar bashi ba, domin gishirin dake bayansa ya narke a cikin ruwan. Ya fita yana jin ƙwarin jiki, kamar bai taɓa jin wata gajiya ba.

Da ɗayan jakin mai ɗauke da tukwane ya ga abin da ya faru da abokinsa, shi ma sai ya nufaci ruwan don ya sami irin saukin da abokinsa ya samu. Amma da ya fito daga cikin ruwan, sai tukwanen s**a cika da ruwa. Lokacin da yake ƙoƙarin fita daga cikin ruwan, sai da nauyin tukwanen ya kusa karya masa baya!

KU FITO MANA DA DARUSSAN DA KUKA DAUKA DAGA CIKIN WANNAN LABARIN.

Salihi Ahmad Ibrahim ✍️.

21/07/2025

Fatan nasara garemu baki daya.

Jindadin wani baya rage naka, haka lafiyar wani bata cutar da kai, Kuma arzikin wani baya talautaka, to menane na hassad...
19/07/2025

Jindadin wani baya rage naka, haka lafiyar wani bata cutar da kai, Kuma arzikin wani baya talautaka, to menane na hassada,? Bayan komai na Allah ne Kuma shi ke rabawa, "Ya Allah ka rabamu da ciwon hassada, Allah ka bamu sanyin zuciya .

19/07/2025

Duk me burin kyautatama iyayanshi ya Allah ka budamishi 🤲.

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nida masoya Hausa novel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nida masoya Hausa novel:

Share

Category