SamaniyaReport news

SamaniyaReport news وفي الصحيح: عن النبي صلي الله عليه وسلم أنه قال: من قال ل

قال تعالى :أدع الى سنيل ربك بالحكمة والموعظة الحسنة وقال تعالى ولتكن منكم أمة يدعون الى الخير بالمعروف وينهون عن المنكر وأولءك هم النفلحون .

Ƙasar Guineans za ta samar da matatan iskar gas na farko a ƙasar domin karya farashin gas ɗin wurin sauƙaƙama ƴan ƙasar.
30/05/2025

Ƙasar Guineans za ta samar da matatan iskar gas na farko a ƙasar domin karya farashin gas ɗin wurin sauƙaƙama ƴan ƙasar.

Wannan Ce tsohuwar Tutar Najeriya tsakanin 1914 zuwa 1960.Me zaku ce?
30/05/2025

Wannan Ce tsohuwar Tutar Najeriya tsakanin 1914 zuwa 1960.

Me zaku ce?

SULHU ALKAIRI NE: Daga Karshe Dai Sheik Daurawa Ya Karbi Bakoncin Sojan Nan Mai Da'awa, Wato Sheik Adam Ashaka, Inda Ya ...
30/05/2025

SULHU ALKAIRI NE: Daga Karshe Dai Sheik Daurawa Ya Karbi Bakoncin Sojan Nan Mai Da'awa, Wato Sheik Adam Ashaka, Inda Ya Roki Shehin Da Ya Yafe Masa Game Da Kausasan Kalaman Da Ya Yi Akansa A Baya Saboda Kin Amincewa Da Ganinsa Da Ya Yi Bayan Ya Zo Ofishinsa A Kwanakin Baya

Ga garurrukan da zasu shiga fari na tsawon kwana 21 zuwa sama a tsakanin June zuwa August a arewacin nigeria. Sai a sana...
30/05/2025

Ga garurrukan da zasu shiga fari na tsawon kwana 21 zuwa sama a tsakanin June zuwa August a arewacin nigeria. Sai a sanar da manoma dan Allah.

Wannan hasashen hukumar "NiMet" ne ta yi shi. Nima a wajen su na ɗauko. Allah ya kiyaye mu da fari. Ameen.

Yana da kyeu ƙungiyar manoma su dinga saka ido akan binciken da "NiMet" take yi na ko wani shekara, zai taimaka musu sosai. Yana daga cikin abunda nake karantarwa a karatun Meteorology.

To wannan shine, Allah yasa mu dace. Ameen Thumma Ameen.

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Burkina Faso Zata Daina Amfani Da Layikan MTN, Glo, Airtel Da Sauran Layuka A Kasar, Domin Shuga...
28/05/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Burkina Faso Zata Daina Amfani Da Layikan MTN, Glo, Airtel Da Sauran Layuka A Kasar, Domin Shugaba Ibrahim Traore Ya Tanadar da Kamfanin Layuka Mallakin Kasar Domin Saukakawa Al'ummarsa

Ana ci gaba da ce-ce ku-ce kan buƙatar shugaban ƙasar, Bola Tinubu ta neman majalisar dokoki su sahhale masa ciyo bashin...
28/05/2025

Ana ci gaba da ce-ce ku-ce kan buƙatar shugaban ƙasar, Bola Tinubu ta neman majalisar dokoki su sahhale masa ciyo bashin dala biliyan 21.5 daga ƙasashen waje da kuma lamunin naira biliyan 758 daga cikin gida.

A wasiƙar da aka karanta a zauren majalisar dattawa, Tinubu ya ce za a yi amfani da bashin ne domin samar da manyan ayyuka da s**a jiɓanci lafiya da ilimi da samar da ruwan sha da kuma biyan bas**an da ƴan fansho ke bi.

28/05/2025

ANYA DANIEL BAI ZARE BA KUYI MISHI COMMENTS WANDA YA DACE DA MAGANAR SHI

28/05/2025

Allah Ya jikan DPO Rano, tabbas ba'a kyauta masa ba, wayyo Allah na 😭😭😭

27/05/2025

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya bayyana hakan ne albarkacin ranar yara ta duniya, inda ya ce gwamnatin ƙasar da jihohi na ɗaukar matakan da s**a dace domin kare yara daga fuskantar duk wani nau'in cin zarafi.

27/05/2025

Yau antona asirin masu daukar nauyin rashin zaman lafiya a Nigeria ciki harda ministoci da manyan sojojin Nigeria

Address

Rigachikun
Kaduna

Telephone

+2349036350683

Website

http://forfordata.com.ng/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SamaniyaReport news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SamaniyaReport news:

Share