Duniyar Mining da Airdrop

Duniyar Mining da Airdrop Muna siyasa bada gaba ba

27/01/2025

Ka da kuyi wasa da wannan Airdrop, kwana 7 kawai za ayi a gama

Duba comments section

Ba kowa ake bawa ba Paws ba, tabbacin zaiyi daraja kenan, dole sai a baya kayi Notcoin, da Dogs, sannan idan kayi Hamste...
29/10/2024

Ba kowa ake bawa ba Paws ba, tabbacin zaiyi daraja kenan, dole sai a baya kayi Notcoin, da Dogs, sannan idan kayi Hamster ma zasuyi maka jaje na abinda Hamster s**ayi sai su ƙara maka da yawa, ka danna llnk ɗin nan ka duba ko ka samu:

https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=mfuluGRc

Telegram mining babu tabbas Ku duba Mining irinsu Sidra, Pi network applications ne amma ana cin gajiyar suIna baku shaw...
22/10/2024

Telegram mining babu tabbas
Ku duba Mining irinsu Sidra, Pi network applications ne amma ana cin gajiyar su

Ina baku shawara ku rungumi Ice Open Network tun lokaci bai ƙure muku ba.

Ku duba comments section zan saka link

CROS token Airdrop!🦋 Kasuwannin Bitget da Kucoin zasuyi listing dinsa a watan da muke chiki na October ranar Laraba 23rd...
18/10/2024

CROS token Airdrop!

🦋 Kasuwannin Bitget da Kucoin zasuyi listing dinsa a watan da muke chiki na October ranar Laraba 23rd, da misalin 12PM.

🦋 Ku shiga link dake kasa. Idan ya bude muku, ki dan jira na yan sakwanni ko minti daya domin ya bude muku gaba daya.

https://swee.ps/dwRCYv_uNAHSJY

🦋 Ku shiga da Gmail dinku, saiku taba login domin zuwa page na gaba. Zakuga jerin tasks.

🦋 Kowanne task da point dinsa. Adadin points da mutum ya tara, shine yake nuna adadin CROS token dazai samu a airdrop.

🦋 Task na farko zaku saka Bitget UID dinku.

🦋 Task na biyu zaku dauko deposit address na CROS a Bitget dinku, kusa shi. CROS address akan network biyu ne: Akwai akan Ethereum da kuma kan Polygon. Duk wanda kuka saka daidai me.

🦋 Sauran tasks din sunada dan yawa amma akan twitter ake yinsu. Comment, retweet da likes ne.

🦋 Zaku iya referring mutanenku. Duk mutum daya da kuka gayyata zaku samu 200 points.

https://swee.ps/dwRCYv_uNAHSJY

09/10/2024

Project Na biyar under ice ecosystem mai suna DOCTORX ya fito.

DoctorX memecoin ne kamar Sauces wanda za'a dorashi akan ION.

Saboda haka wanda ke da ra'ayin shiga adama dashi ga link nan a comment section

Who invited You.
Use 👉 muneer300

Daya daga cikin mining ⛏️ na application da zamu maida hankali kanshi, duba da yadda yaudara tayi yawa a telegram yanzu....
04/10/2024

Daya daga cikin mining ⛏️ na application da zamu maida hankali kanshi, duba da yadda yaudara tayi yawa a telegram yanzu.

XENEA WALLET.

Acikinsa ana amsar daily points, daily quiz kamar over da marina protocol.

Na farko zaka bi wannan link din kayi register
👇👇

https://xenea.app/register/h3RVEWbvfc

Kayi anfani da email dinka wajen login, kayi copy link din zuwa chrome zaifi sauki.

Idan kayi register da email dinka zai kaika playstore kayi downloading app dinsu mai suna Xenea wallet.

Wajen registration kayi anfani da wannan code din as ref code.

h3RVEWbvfc

Depin Alliance, Project ne da muke neman irinsa wanda babu mutane dayawa acikinsa.Kuma project ne da yake da utility da ...
02/10/2024

Depin Alliance, Project ne da muke neman irinsa wanda babu mutane dayawa acikinsa.

Kuma project ne da yake da utility da backing daga manyan project kamar irinsu kucoin, bybit da sauran su.

Maimakon muyi ta bin projects da s**a tara community dayawa gara mu karkata kan project masu kyau sannan kuma basu da yawan community.

Link
Duba comments section

TimeFarm sun shirye-shiryeSaura kwana kadan a fara exchanging din $Seconds din TimeFarm zuwa Voucher kamar yanda aka yi ...
01/10/2024

TimeFarm sun shirye-shirye

Saura kwana kadan a fara exchanging din $Seconds din TimeFarm zuwa Voucher kamar yanda aka yi na Notcoin a kwanakin baya

Duk $Seconds guda 10,000,000 shine voucher daya akan farashi 84k. Insha Allah za'a samu kudi masu yawa a TimeFarm

Duba comments section ka samu link

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar Mining da Airdrop posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share