MAGUNGUNAN HAUSA

MAGUNGUNAN HAUSA Magunguna daga ganye da itatuwa

08/06/2026

Cin dabino da kwakwa, karanta amfaninsu a comment sectionπŸ‘‡

JINNUL ASHIQ  Aljani mai hana aure ko mai kwanciya da matan mutane.  ﺟﻦ οΊο»Ÿο»ŒοΊŽοΊ·ο»–Idan aka ce Jinnul Ashiq, ana nufin aljani...
25/05/2026

JINNUL ASHIQ
Aljani mai hana aure ko mai kwanciya da matan mutane.
ﺟﻦ οΊο»Ÿο»ŒοΊŽοΊ·ο»–

Idan aka ce Jinnul Ashiq, ana nufin aljanin da ke zuwa da daddare yana saduwa da matan mutane. Ana kuma samun Aljana mai zuwa da daddare tana saduwa da namiji.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

Su irin waΙ—annan Aljanu suna aurar mace ne ta yadda za su dinga kwanciya da ita a duk lokacin da s**a ga dama. Suna kuma Ζ™oΖ™arin hana ta aure, idan kuma tana da aure sai su dinga Ζ™oΖ™arin kashe mata shi. Haka kuma suna Ζ™oΖ™arin hana mace samun ciki, ko kuma idan ta samu cikin sai su zubar mata da shi. Wasu lokuta ma s**an biyo yaron da matar ta haifa, har a ga alamun jinnu tare da shi tun daga haihuwarsa. Irin wannan nau’in Aljani shi ake kira:
JINNUL ASHIQ ﺟﻦ οΊο»Ÿο»ŒοΊŽοΊ·ο»–

Wani lokaci irin waΙ—annan Aljanu suna shiga jikin mace ko namiji idan an saka su, wato ta hanyar sihiri kenan. Wani lokaci kuma gamo ne mutum yake yi da su.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

YADDA MUTUM ZAI GANE YANA DA ALJANIN DARE

_Ta Ι“angaren namiji:_

1. Rashin sha’awar aure ko jima'i sam-sam.
2. Ƙin mikewar gaba sanda ake nufin yin jima'i, alhali kuma haka kawai yana tashi.
3. Ƙin fitowar ruwa yayin jima'i, domin Aljanin yana iya zama a cikin marainan mutum.
4. Saurin gajiya yayin jima'i da rashin iya komawa.
5. Jin motsi kamar tafiyar wani abu a gabobin haihuwa yayin jima'i.
6. Rashin cimma buΖ™atar jima'i.
7. Idan ka yi nufin yin jima'i sai bacci ya Ι—auke ka.
8. Da zarar ka yi niyyar yin jima'i sai ka ji ka kawo tun kafin ka fara.
9. Komawar gaba da maraina su shige ciki.
10. Yawan ciwon kai, baΖ™in rai mara dalili, faΙ—uwar gaba, da dai sauransu.
11. Haka kawai sai ka ji ka tsani matarka.
12. Yawan mafarki kana saduwa da wata mata.
13. Yawan samun matsaloli a duk inda ka je neman aure, sai maganar ta lalace.
14. Za ka dinga mafarkin wata tana wasa da kai.
15. Matsananciyar sha'awa tare da tsoron mata.
Da dai sauransu.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

YADDA MACE ZA TA GANE ALJANI YA AURETA

1. Yawan ciwon ciki mai tsanani da jin motsi a ciki.
2. A duk lokacin da s**a yi nufin saduwa, sai ta ga jini ya zo mata alhali ba lokacin al’adarta ba ne.
3. Jin zafi yayin jima'i da rashin samun wata fa'ida.
4. Suna gama jima'i sai maniyyin da mijinta ya zuba mata ya dinga dawowa, ba zai shiga mahaifarta ba.
5. Matsanancin ciwon baya ko kwankwaso.
6. Ƙin yarda da jima'i.
7. Za ki dinga yawan mafarkin wani na saduwa da ke, da siffar mijinki ko wata siffa daban.
8. Yawan yin mafarkin kin haihu, wani lokacin ma har da taron suna.
9. Ganin wani a mafarki ko a fili ya nutsa hannunsa a cikinki ya fizgo wani abu, musamman idan kina da ciki.
10. Yawan yin Ι“arin ciki ba tare da wani sanannen dalili ba.
11. Yawan mafarkin ana bin ki a guje ko ana kokawa da ke.
12. Jin motsi a cikinki, wani lokaci ma har yana Ζ™ara girma, amma idan likitoci s**a auna za su ce ba su ga komai ba.
13. Rashin son yin magana da kowa da jin haushin mutane haka kawai.
14. Tsanar mai gida haka kawai, alhali za ki ji kina sha’awar wasu mazan.
15. Jin wari mara daΙ—i yana fitowa miki, ko kaikayin gaba da kurajen gaba.
16. Idan budurwa ce, duk wanda ya zo neman aurenta, idan ya tafi ba zai dawo ba.
17. Idan mutum ya dage yana son ya aure ta, ita kuma sai ta ji ta tsane shi.
18. Idan ta fita unguwa za ta dinga ganin alamun maza suna son su yi mata magana amma sai su kasa. Wasu za su dinga cewa wai tana da kwarjini.
19. Za ta dinga yawan zama a duhu, zama ita kaΙ—ai, da rashin son magana da mutane.
20. Idan yarinya tana zuwa makaranta, za a ga Ζ™oΖ™arinta yana raguwa kuma tana ramewa.
21. Yawan ciwon kai da yin jiri.
22. FaΙ—uwar gaba, musamman idan Magriba ta kusa.
23. Idan mace ta fara barci sai ta ji an zungure ta ta farka.

Da dai alamomi masu yawa.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

MAGANININ KARFIN AZZAKARI. Sai asamu Zakarin Dan Akuya Guda bakwai, Zakarin Kurege Guda Bakwai, Zakarin Ayu guda bakwai,...
12/05/2026

MAGANININ KARFIN AZZAKARI.
Sai asamu Zakarin Dan Akuya Guda bakwai, Zakarin Kurege Guda Bakwai, Zakarin Ayu guda bakwai, Kahon Bajimi Sa, Gagai Fari da Baki guda daya, Saiwar Gaude, Saiwar Jema, Saiwar Tsaure, da kayan yaji dukkansu ban da Tafarnuwa, a hada duk kayan a dakesu wuri daya. Sai a diba dan kadan a ci da Nama Yanka Bakwai.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—§π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

To BILLAHILLAZI LA'ILAHA ILLAHUWA, WALLAHI TALLAHI, sai kayi shekara bakwai baka sake ciba, dayan yana aiki kuma zaka iya tarawa da mace 100 a rana zakarinka bai gaji ba.

Ga wadanda basu iya hadawa da kansu ba, suna bukatar hadadde sai su tuntubi:

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—§π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

PLS SHARE! PLS SHARE!! PLS SHARE!!!

MASORO DA NAMIJIN GOROKa nemo masoro da namijin goro. Ka yanka namijin goron, sannan ka shanya shi. Idan ya bushe, ka ha...
10/05/2026

MASORO DA NAMIJIN GORO

Ka nemo masoro da namijin goro. Ka yanka namijin goron, sannan ka shanya shi. Idan ya bushe, ka haΙ—a shi da masoro a wuri guda, sannan ka daka su sosai har su zama gari.

Ana amfani da shi ta hanyar sanya rabin Ζ™aramin cokali (half tea spoon) a cikin ruwan dumi mai sugar ko kuma a cikin kunu, sannan a sha bayan kowane kwana biyu β€” ba kullum ba.

Ana amfani da shi domin taimakawa wajen:

β€’ Jiri
β€’ Hajijiya da ciwon kai
β€’ Ciwon gadon baya
β€’ Sanyin jijiyoyin jiki
β€’ Ciwon Ζ™wanΖ™waso
β€’ Ciwon haΖ™ora
β€’ Taimakawa wajen rage shawara
β€’ Ƙara kuzari da sha’awa ga maza da mata

GargaΙ—i:

β€’ Kada a bai wa yara Ζ™anana, saboda yana iya sa saurin balaga.
β€’ Mai fama da matsanancin ciwon hanta ya guji amfani da shi.
β€’ Kada a riΖ™a sha kullum; ana amfani da shi bayan kowane kwana biyu har a samu biyan buΖ™ata.

Muna da magunguna masu inganci domin cututtuka daban-daban. Ku tuntube mu ta inbox ko WhatsApp, za ku ji daΙ—in haΙ—uwa da mu.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—§π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

Hadin da zai kara maka karfin gaba dadewa wanke mara da marin shaawa a cikin sauki.Zaka samuKanunfari chokali 1Dabino wa...
07/05/2026

Hadin da zai kara maka karfin gaba dadewa wanke mara da marin shaawa a cikin sauki.

Zaka samu

Kanunfari chokali 1
Dabino wanda bai bushe ba gida 5
Tafarnuwa sili 5
Ruwa kofi 2

Zaa hada a tafasa minti 15 a tace sai asha rabin kofi safe rabi dare, sauran washe gari shima a shanye zuwa kwana 7 Insha Allah hatta marar ka zai wanke maka ita.




𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—§π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

MAGANIN CIWON DAJIWannan magani ana amfani da shi ga masu fama da ciwon daji, ko wanda ya daΙ—e yana fama da shi, ko kuma...
30/04/2026

MAGANIN CIWON DAJI

Wannan magani ana amfani da shi ga masu fama da ciwon daji, ko wanda ya daΙ—e yana fama da shi, ko kuma wanda ya kamu da shi kwanan nan, ko da ciwon ya yi tsanani sosai.

Yadda ake hada maganin: A samu sassaken mangwaro, sassaken tamfusti, da sassaken dorawa. A shanya su su bushe sosai, sannan a daka su su zama gari. A zuba garin a cikin ruwa.

Yadda ake amfani da shi:

Ana shan ruwan da aka zuba garin a ciki.

Ana kuma amfani da garin wajen shafawa a jiki.

Bayan shafawa, a nade wurin da kyau.

Idan ana yin haka da yardar Allah, za a samu sauΖ™i da lafiya.

Da izini a tura wannan sako zuwa group 7 domin ’yan uwa su amfana.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—§π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

Shin ka san cewa zaka iya magance nfection, ciwon huhu ,da rage matakin s**ari a cikin jiki ta hanyar amfani da TOM/NAMI...
23/04/2026

Shin ka san cewa zaka iya magance nfection, ciwon huhu ,da rage matakin s**ari a cikin jiki ta hanyar amfani da TOM/NAMIJIN GORO/CUCUMBER? 2πŸ€”πŸ’§

yi share domin yan uwa su amfana.

🌿KURMAN NAMIJI,🌿matan da suke korafi cewa mazansu basa yimusu kukan dadi to suyi wannan hadin zasusha mamaki,YAYAN KANKA...
08/04/2026

🌿KURMAN NAMIJI,🌿

matan da suke korafi cewa mazansu basa yimusu kukan dadi to suyi wannan hadin zasusha mamaki,

YAYAN KANKANA
KWAKWA
DABINO
KANUNFARI
MADARA

Ki markadesu kisha minti 5 kafin Fara jima'i zakiga yanda oga zai birkice miki saboda dadiπŸ˜‹,

DUK NAMIJIN DA YASHA WANNAN MAGANIN CIKIN SATI BIYU, SAI YA MAGANCE MASA WADANNAN MATSALOLI GUDA GOMA1- Girman zakari2- ...
28/03/2026

DUK NAMIJIN DA YASHA WANNAN MAGANIN CIKIN SATI BIYU, SAI YA MAGANCE MASA WADANNAN MATSALOLI GUDA GOMA

1- Girman zakari
2- Karfin zakari yayin saduwa
3- Ruwan maniyyi mai yawa
4- Kaurin Manniyyi da karfinsa harma da yawansa
5- Hana saurin inzali kuma maganin zai zauna a jikinsa
6- Rabuwa da cutar sanyin mara Musamman kaikayin matse-matse da sauransu
7- Zai rabu da cutar Basur koda mai fitar jini ne
8- Zai wanke masa mara
9- Zai kara masa kuzari gurin gamsar da iyali
10- Zai Magance masa matsalolin istimna’i dake damunsa.

08093651535

Da abubuwa guda biyun nan kadai zaki fitar da shape din ki cikin sauki babu wahala babu kashe kudi, abu daya zaki kawai ...
28/03/2026

Da abubuwa guda biyun nan kadai zaki fitar da shape din ki cikin sauki babu wahala babu kashe kudi, abu daya zaki kawai ki danna like kiyi comment da yes.

Sannan kiyi followingπŸ‘‡πŸ‘‡

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAGUNGUNAN HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share