Salinga Tv

Salinga Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Salinga Tv, News & Media Website, .
(1)

Tashar zamani dake kawo muku shirye-shirye masu ilmantarwa, labarai, al’adu, crypto, Pi Network da rayuwar yau da kullum daga Arewacin Najeriya

Za kuma ku iya sauraren tashar mu ta SALINGA RADIO a Duk inda kuke a fadin duniya zeno.fm/radio/salinga-radio/

Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya, Super Falcons Sun Doke Morocco da ci 3-2
26/07/2025

Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya, Super Falcons Sun Doke Morocco da ci 3-2

26/07/2025

SHIRIN HANTSI:
MAUDUI: Kowa ya bar gida...

� New to streaming or looking to level up? Check out StreamYard and get $10 discount! �

26/07/2025

Wani dan wiwi yayi mutuwar da taba kowa mamaki har ake sha'awar irinta

24/07/2025

Butulu... Labarin wani pastor da hausawa

19/07/2025

Allah Ka albarkaci'ya'yan mu

17/07/2025

Mun tara pi amma kash!!!

17/07/2025

Shugaba Tinubu ya sauya sunan Jami'ar Maiduguri zuwa Jami'ar Muhammadu Buhari

17/07/2025

Shirin Manuniyya

16/07/2025

Shirin Hantsi 16/07/2025
Gabatawa: Salisu Umar Salinga.
Maudu'i: ina muka dosa zamantakewar mu a yau.

Ya kuke kallon zamantakewar alumma a lokacin baya da kuma yanzu ?

Ku kasance da shirin a kowacce rana da misalin karfe 10:00na safe a dukkan tagwayen tashoshin mu na salinga Tv da Salinga Radio.

16/07/2025

Shirin Hantsi 16/07/2025
Gabatawa: Salisu Umar Salinga.
Maudu'i: ina muka dosa zamantakewar mu a yau.

Ya kuke kallon zamantakewar alumma a lokacin baya da kuma yanzu ?

Ku kasance da shirin a kowacce rana da misalin karfe 10:00na safe a dukkan tagwayen tashoshin mu na salinga Tv da Salinga Radio. Ko ku sauraren mu a duk inda kuke a fadin duniya a https://zeno.fm/radio/salinga-radio/

15/07/2025

Lallai da sauran rina a kaba

Rai ....
15/07/2025

Rai ....

Address


Telephone

+2348035010199

Website

https://zeno.fm/radio/salinga-radio/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salinga Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Salinga Tv:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share