13/07/2025
TARIHI SHIKE MAI MAITA KANSA
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (RH) watarana yake bada labari....👇
Sheikh Ja'afar ya kasance yana karantar da karatu a Masallacin truimph, inda yake karantar da littafin Riyadus,salihin, wani lokacin idan abokanan sa malamai ahlussunnah s**a ziyarce shi sai ya basu Majlis ɗin nasa su cigaba da karatun don suma Ɗaliban ilimi su amfana dasu suc kuma fa,idan ta dasu.
Watarana sai Sheikh Ibrahim Jalo Jalingo ya kawowa malam Ja'afar ziyara Kano da yazo sai malam ya bashi damar ya cigaba da yiwa Dalibai karatu,
Watarana ana karatu a Masallacin triumph, wannan dai masallacin da Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triumph yake jagorantar sallar juma,a a ciki, wannan dai masallacin da ƴan bidi,ah suke iƙrarin zasu rusa shi, shi wannan dai masallacin da ƴan ƙungiya suke iƙrarin zasu rusa shi,
Sai ƴan bidi,ar wancan lokacin s**a zo suna kiɗa suna ihu wai zasu ƙona masallacin kuma a lokacin akwai mutane a cikin, Sheikh Ibrahim jalo jalingo yana musu karatu, kuma duka na cikin masallacin basufi su hamsin ba(50) amma ƴan bidi,ar nan sunfi su (500) a nan nefha ƴan bidi,ar s**a fara jefo itace da wuta cikin masallacin wai zasu ƙona shi, daga nan sai me ya faru ? Ai kuwa sai na cikin masallacin nan s**ayi kabbara s**ayo kan waɗannan guggun ƴan bidi,ar, ai kwa duk s**a arce s**a gudu aka k**a wasu daga cikin su akace a jira malam Ja'afar yazo ya yanke musu hukuncin kisa a kashe su, daga ƙarshe dai ƴan sanda s**a shiga tsakani, tun daga ranar basu ƙara kuskuren kaiwa ahlussunnah hari ba.
Allahu Akbar.... Abun mamaki to k**ar haka tarihi gashi yana ƙoƙarin mai maita kansa akan Ɗalibin malam Ja'afar wato malam Lawan inda wasu guggun ɓatattu suke iƙrarin zasu rusa Masallacin truimph, to muna so mu sanar dasu cewa wannan hanya da s**a ɗauka ba sune farko biba ah,ah iyayen suma haka s**ai Allah ya kunyatar dasu to haka suma Allah zai musu in sha Allah.
Daga karshe ina addu'a Allah ya shirya bayin sa zuwa ga hanya madaidaiciya, kuma ya ƙarfafi malaman sunnah ya