LightRays Media Solutions

LightRays Media Solutions Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from LightRays Media Solutions, Digital creator, Tt 9 Kakuri Industrial, Kaduna.

LightRays Media Solutions is a Business that Trains and promotes your businesses through Digital Content Creation,, Web Development ,I Digital Marketing, and Social Media Marketing and more.

20/02/2023
https://www.facebook.com/lightraysshow12/10/22 KASHI NA 01DALILAN DA YA SA KASUWANCI KE SAMUN MATSALA WAJEN TALLATA HAJJ...
12/10/2022

https://www.facebook.com/lightraysshow

12/10/22 KASHI NA 01

DALILAN DA YA SA KASUWANCI KE SAMUN MATSALA WAJEN TALLATA HAJJA A SHAFUKAN SA DA ZUMUNTA

1. RASHIN BIN SHAWARAR KWARARRU: Kasancewar da yawa mutane su kan iya bude shafukan sa da zumunta da kansu ya sa kowa sai ya ga kamar zai iya cimma burinsa na kasuwanci ba tare da neman kwararru ba a wannan fanni.

A misali idan ba ka da lafiya ya kamata ka je likita ya ganka, duk da kasan wasu maganin da za ka sha kawarke , haka Kuma idan ka na Shari'a ko Kuma ka na so a yi ma kasuwancinka rijistar kamfani to ya zama lalle ka nemi kwararren Lauya yai maka rijista da ma ba da shawara.(Aliyu Mukhtar and Associates)https://www.facebook.com/profile.php?id=100064633735581

Wannan ta sa Shima fagen tallata hajja ko a shafukan sa da zumunta ko kuma a Talabinin, da Radiyo, da Jarida da ma manyan Alluman talla na kan hanya, fanni ne wanda ya ke tattare da yawanci wadanda su ke da ilimin abun musamman ma wadanda su ke da register da Hukumar da ke kula da bangaren tallace tallace ta kasa wato (Advertising Regulatory Council of Nigeria )ARCON👉https://m.facebook.com/arconadvert/

Babu shakka kamfanoni da dama wasu na da bukatar wanda zai kular ma su da shafukan sa da zumuntarsu da ma shafukan Intaneti ko dama sauran tallan gargajiya da aka fi Sani na Rediyo da talebijin koma duka.

Idan Kuna bibiyarmu a shafin LightRays Show 👉https://www.facebook.com/lightraysshow
ko a LightRays Media Solutions 👉https://www.facebook.com/lightraysmediasolutions da sannu za ku san su wa ya da ce ku sa su tallata mu ku hajjarku. In kuma ku na da bukatar samun horo a wannan bangaren shi ma za ku sa mu.

Za a cigaba ....

Ga neman karin bayani ga Lambar mu nan:

08060569011
A. A IBRAHAM UBANDOMAN KUTUMBAWA

Light Rays Media Solutions  we offer Digital Marketing, Web Development, Online Advertising and Training at affordable p...
13/06/2022

Light Rays Media Solutions we offer Digital Marketing, Web Development, Online Advertising and Training at affordable price. Call Us Now: 08060569011

Address

Tt 9 Kakuri Industrial
Kaduna
800251

Telephone

+2348060569011

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when LightRays Media Solutions posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to LightRays Media Solutions:

Share