UUBJ News

UUBJ News UUBJ News zai dinga kawo muku sahihan labarai na Hausa kullum—daga Najeriya zuwa dukkan duniya.
(1)

Mun mayar da hankali kan breaking news, labaran siyasa, al’amuran yau da kullum, Arewa updates, Nigeria news, international news, da mak**antansu.

05/06/2026

Shugaban hukumar kula da makamin Nukiliya ta duniya (IAEA) ya bukaci ziyartan wuraren nukiliyar Iran 🇺🇸🇮🇱🇮🇷

05/06/2026

An sace sarkin Fulani da matansa da jariri | Mutane 7 sun rasa rayukansu sak**akon rikicin Manoma da Makiyaya 🇳🇬

05/06/2026

Gwamnati zata fara sayan wutan lantarki a gun masu solar don inganta lantarkin kasa 🇳🇬

05/06/2026

An k**a mutumin da ke damfarar mutane da muryar shugaba Tinubu 🇳🇬

04/06/2026

Akalla dalibai 603 ne da aka sace duk gwamnati tana kashe biliyan 145 domin basu tsaro 🇳🇬

04/06/2026

Dabbar daji ta farmaki mutane a wata kamfani dake Japan

04/06/2026

Gobara ta kashe mutane 21 an tseratar da 40 a birnin New Delhi 🇮🇳

04/06/2026

Majalisar dokokin Amurka ta nemi Trump ya daina yaki da Iran 🇺🇸🇮🇱🇮🇷

03/06/2026

Amarya ta kashe uwargida kan naman Sallah | Yan sanda sun gane wurin kera bindigu a Oyo 🇳🇬

03/06/2026

An sace kanwar tsohon ministan wutar lantarki | Yan bindiga sun kashe mutane 20 a Sokoto 🇳🇬

Address

No 5 Shehu Gwari Street Mando Kaduna
Kaduna
800283

Telephone

+2348162206252

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UUBJ News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category