Najib D Ahmed Dayi

  • Home
  • Najib D Ahmed Dayi

Najib D Ahmed Dayi PROTECT LIFE AND PROPERTY

God bless elephant family
05/04/2025

God bless elephant family

Allah gatan bawa
01/03/2025

Allah gatan bawa

Ramadan kareeem Allah Yasa muyi Karbarbiyar IBada Ameeen
01/03/2025

Ramadan kareeem Allah Yasa muyi Karbarbiyar IBada Ameeen

Alhamdilillahi Ala kulli Halim
01/03/2025

Alhamdilillahi Ala kulli Halim

Idan mutum ya Kasan che Nakirki ne Tabbas muta Nan kirki kokari Suke Su kulla Aminta DashiAllah yakara hadamu da masoyan...
22/12/2024

Idan mutum ya Kasan che Nakirki ne Tabbas muta Nan kirki kokari Suke Su kulla Aminta Dashi
Allah yakara hadamu da masoyan mu ma Gaskiya

Alhamdilillahi Ala Kulli HalimNajib Dauda bawan Allah
22/12/2024

Alhamdilillahi Ala Kulli Halim
Najib Dauda bawan Allah

Amadadin Qunyar NA ALI/COUNCILLORS MEDIA TEAM muna mai farin cikin gayyatar  Al'umma bikin daya daga cikin "Ya"yanta.......
02/12/2024

Amadadin Qunyar NA ALI/COUNCILLORS MEDIA TEAM muna mai farin cikin gayyatar Al'umma bikin daya daga cikin "Ya"yanta....! Wato Rimi Ward Co-ordinator MUBARAK NURA (JIKAN INNA)

Sing From P.R.O 2 Na Ali/ councillors medai team Najib Dauda

RIMI LOCAL GOVERNMENT CHAIRMAN/COUNCILORS ( NA ALI MEDIA TEAM) Yau Litanin 18/11/2024 wannan kungiyar Mai suna asama ta ...
18/11/2024

RIMI LOCAL GOVERNMENT CHAIRMAN/COUNCILORS ( NA ALI MEDIA TEAM)
Yau Litanin 18/11/2024 wannan kungiyar Mai suna asama ta Kaddamarda Excos nata na Gundumar Iyatawa da Kuma na Gundumar Sabon Garin Allaraini dake Rimi local Govt, Kuma ya zuwa yanzu ta Kaddamarda na Gundumomi 9 duk da na yau , Gasu Kamar haka :
1, Gundumar Iyatawa
2, Gundumar Tsagero
3, Gundumar maje
4, Gundumar Kadandani
5, Gundumar Abukur
6, Gundumar Fardami
7, Gundumar Makurda
8, Gundumar Sabon Garin Allaraini
9, Gundumar Masabo/ kurabau,
Kuma duk muna Wannan ne akarkashin jagorancin Dan Takarar shugabancin karamar Hukumar Rimi wato Hon Mohammed Ali Rimi, Godiya ta musamman ga Hon Nasiru Ala Iyatawa, Dan Takarar kansila na gundumar Iyatawa Hon Mohammed Ahmad Iyatawa , liaison officer Alh Mustapha Aliyu Rimi, Hon Bb Zallah,
Allah Kuma yakara yimamu jagoranci,

Sing From P.R.O 2 Na Ali/ councillors medai team Najib Dauda

16/11/2024

Alhmadilillahi Ala Kulli halim

Najib D Ahmed DayiAbdullahi Imam

HON MOHAMMED ALI RIMI, LOKACINDA YA RAKA HON YAHAYA LAWAL KAWO BATAGARAWA, ZUWA OFISHIN HUKUMAR ZABE TA JAHAR KATSINA DO...
15/11/2024

HON MOHAMMED ALI RIMI, LOKACINDA YA RAKA HON YAHAYA LAWAL KAWO BATAGARAWA, ZUWA OFISHIN HUKUMAR ZABE TA JAHAR KATSINA DOMIN MAIDA FORM DIN TAKARARSA
Yau Friday 15/11/2024 Dan Takarar shugabancin karamar Hukumar Rimi wato Hon Mohammed Ali Rimi, lokacinda ya raka takwaransa , Dan Takarar shugabancin karamar Hukumar Batagarawa wato Hon yahaya Lawal kawo zuwa ofishin Hukumar Zabe Mai zaman kanta ta jahar katsina, domin mayarmata da form din Takararsa, domin jagorantar al'ummar Batagarawa
Hon Mohammed Ali Rimi yayi kira ga al'umma Batagarawa dasu fito Ranar zabe domin zabar Hazikin shugaba wato Hon yahaya Lawal kawo, Allah Kuma yakara yimamu jagoranci

Na Ali is coming Insha Allahu khairan Da Yardar Allah
15/11/2024

Na Ali is coming Insha Allahu khairan Da Yardar Allah

Address


Telephone

+2347082543834

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Najib D Ahmed Dayi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Najib D Ahmed Dayi:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share