Alheri 97.7 FM Kaduna

Alheri 97.7 FM Kaduna 97.7 FM ALHERI RADIO: NAGGE DADI-GOMA; Gidan Radio mai zaman kansa domin fadin gaskiya tare da wayar

30/08/2025

Honourable Lawal Musa Garkuwan Almustapha,ya ce ya kamata ƴan Arewa su yi karatun ta natsu a 2027 su zaɓi Shugaban Ƙasa daga ƴankin Arewa!

30/08/2025

Shirin Babban Gammo tare da Malam Ahmad Usman Altie

29/08/2025

Ci gaban hira ta musamman da Rt.Hon.Isa Ashiru Kudan

Martanin sa kan zargin sun ƙi fitowa taya PDP Campaign a lokacin Bye-election a Kaduna

29/08/2025

Comrade Lawal Garkuwan Almustapha ya yi ga Talakawa da su Fatattaki shugabannin da gana musu azaba irin na gashin balangu

28/08/2025

Hon.Isa Ashiru ya yi martani ga ƴan PDP da ke ficewa daga Jamm'iyyar a Kaduna.

12/08/2025

Malam Abubakar Dan-Asabe KadPoly:

Makomar su Atiku Abubakar da El-Rufa'i biyo bayan zawarcin da ake yiwa Jonathan ya yi takara a 2027

09/08/2025

Shirin Babban Gammo tare da Honourable Abubakar Chika Adamu daga jihar Niger

06/08/2025

𝗧𝘀𝗼𝗸𝗮𝗰𝗶𝗻 𝗦𝗵𝗲𝗵𝘂 𝗞𝘂𝗿𝗮 𝗮𝗸𝗮𝗻 𝗞𝘄𝗮𝗻𝗸𝘄𝗮𝘀𝗶𝘆𝘆𝗮:

𝗦𝗵𝗲𝗵𝘂 𝗸𝘂𝗿𝗮 𝘆𝗮 𝗰𝗲 𝗱𝘂𝗸 𝗱𝗮 𝗯𝗮𝘆𝗮 𝘀𝗼𝗻 𝗞𝘄𝗮𝗻𝗸𝘄𝗮𝘀𝗶𝘆𝘆𝗮,𝗮𝗺𝗺𝗮 𝗯𝗮𝗯𝘂 𝗞𝗮𝗺𝗮𝗿 𝗦𝗮𝗻𝗮𝘁𝗮 𝗥𝗮𝗯𝗶'𝘂 𝗠𝘂𝘀𝗮 𝗞𝘄𝗮𝗻𝗸𝘄𝗮𝘀𝗼 𝗮 𝘁𝗮𝘀𝗶𝗿𝗶𝗻 𝗦𝗶𝘆𝗮𝘀𝗮𝗿 𝗔𝗿𝗲𝘄𝗮.

02/08/2025

𝗦𝗵𝗶𝗿𝗶𝗻 𝗕𝗮𝗯𝗯𝗮𝗻 𝗚𝗮𝗺𝗺𝗼 𝘁𝗮𝗿𝗲 𝗱𝗮 𝗗𝗿.𝗛𝗮𝗸𝗲𝗲𝗺 𝗕𝗮𝗯𝗮 𝗔𝗵𝗺𝗮𝗱

01/08/2025

𝗔𝗹𝗵.𝗦𝗵𝗲𝗵𝘂 𝗬𝘂𝘀𝘂𝗳 𝗞𝘂𝗿𝗮 𝘆𝗮 𝗰𝗮𝗰𝗰𝗮𝗸𝗶 𝘀𝗵𝘂𝗴𝗮𝗯𝗮𝗻𝗻𝗶𝗻 𝗝𝗮𝗺𝗺'𝗶𝘆𝘆𝗮𝗿 𝘀𝘂 𝘁𝗮 𝗣𝗗𝗣.

𝗬𝗮 𝗰𝗲 𝗯𝗮𝗯𝘂 𝘄𝗮𝗻𝗱𝗮 𝘆𝗮 𝗶𝘀𝗮 𝘆𝗮 𝘁𝗶𝗹𝗮𝘀𝘁𝗮𝘄𝗮 ƴ𝗮𝗻 𝗔𝗿𝗲𝘄𝗮 𝘇𝗮ɓ𝗲𝗻 ɗ𝗮𝗻 𝗸𝘂𝗱𝘂,𝗸𝘂𝗺𝗮 𝗯𝗮 𝘀𝘂 𝘁𝘀𝗼𝗿𝗼𝗻 𝗮 𝗸𝗼𝗿𝗲𝘀𝘂 𝗱𝗮𝗴𝗮 𝗣𝗗𝗣 𝘀𝗮𝗯𝗼𝗱𝗮 𝘀𝘂𝗻 𝘇𝗮𝗿𝗴𝗶 𝘀𝗵𝘂𝗴𝗮𝗯𝗮𝗻𝗰𝗶𝗻 𝗗𝗮𝗺𝗮𝗴𝘂𝗻 𝗰𝗲𝘄𝗮 𝗸𝗶𝗹𝗮𝗸𝗮𝗻 𝗦𝗶𝘆𝗮𝘀𝗮 𝗻𝗲,𝘀𝘂𝗻 𝗺𝗮𝗶𝗱𝗮 𝗣𝗗𝗣 𝘁𝗮 𝘇𝗮𝗺𝗮 𝗝𝗮𝗺𝗺'𝗶𝘆𝘆𝗮𝗿 𝗦𝗼𝗸𝗶 𝗯𝘂𝗿𝘂𝘁𝘀𝘂.

01/08/2025

𝗠𝗮𝗹𝗮𝗺 𝗨𝘀𝗺𝗮𝗻 𝗔𝗵𝗺𝗮𝗱 𝗔𝗹𝘁𝗶𝗻𝗲:

𝗬𝗮 𝗰𝗲 𝗮 𝗺𝗮𝘁𝘀𝗮𝘆𝗶𝗻 𝘀𝘂 𝗻𝗮 𝗺𝗮𝗸𝘂𝘀𝗮𝗻𝘁𝗮𝗿 𝗞𝗮𝘀𝗵𝗶𝗺 𝗦𝗵𝗲𝘁𝘁𝗶𝗺𝗮 𝘀𝗮𝗶 𝗱𝗮 𝘀𝘂𝗸𝗮 𝗯𝗮𝘀𝗵𝗶 𝘀𝗵𝗮𝘄𝗮𝗿𝗮𝗿 𝘆𝗮𝗱𝗱𝗮 𝘇𝗮𝗶 𝘆𝗶 𝗺𝗮𝗴𝗮𝗻𝗶𝗻 𝗴𝘄𝗮𝗺𝗻𝗼𝗻𝗶 𝗱𝗮 ƴ𝗮𝗻 𝘀𝗶𝘆𝗮𝘀𝗮𝗿 𝗱𝗮 𝘀𝘂𝗸𝗲 𝗵𝗮𝗿𝗮𝗿𝗮𝗿 𝗸𝘂𝗷𝗲𝗿𝗮𝘀𝗮,𝘀𝘂𝗻𝗮 ɓ𝗮𝘁𝗮 𝘀𝗵𝗶 𝘄𝘂𝗿𝗶𝗻 𝗧𝗶𝗻𝘂𝗯𝘂!

31/07/2025

𝘼𝙡𝙝.𝙎𝙝𝙚𝙝𝙪 𝙔𝙪𝙨𝙪𝙛 𝙠𝙪𝙧𝙖:

𝘼𝙣 𝙨𝙝𝙞𝙧𝙮𝙖 𝙩𝙨𝙖𝙧𝙚-𝙩𝙨𝙖𝙧𝙚𝙣 𝙜𝙬𝙖𝙢𝙣𝙖𝙩𝙞𝙣 𝙏𝙞𝙣𝙪𝙗𝙪 𝙣𝙚 𝙙𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙙𝙪𝙧ƙ𝙪𝙨𝙖𝙧 𝙙𝙖 𝘼𝙧𝙚𝙬𝙖 𝙙𝙖 𝙜𝙖𝙣𝙜𝙖𝙣.

Address

No 2B Sambo Close Off Sokoto Road, Kaduna North. Nigeria
Kaduna

Telephone

+2348064860180

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alheri 97.7 FM Kaduna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category