AbdallElect.

AbdallElect. Diplomatic approach

01/09/2025

Malam na korafi

Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ba za ta gajiya ba har sai ta farauto maharan da s**a kashe masallata a garin Malumf...
22/08/2025

Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ba za ta gajiya ba har sai ta farauto maharan da s**a kashe masallata a garin Malumfashi da ke jihar Katsina, saboda a cewarta, maharan sun nuna rashin imani a harin

22/08/2025

Wani manazarci yace 👉Da ace hankulan matasan mu sun fahimci haka, watakila da basu riƙa bauta wa ƴan siyasa ba.

Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa ya shawaraci Æ´an Najeriya da su koyi dabarun kare kai daga haÉ—u...
21/08/2025

Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa ya shawaraci Æ´an Najeriya da su koyi dabarun kare kai daga haÉ—urra a matsayin mataki na ko-ta-kwana.

18/08/2025

Nigerian Christian Pilgrim commission(NCPC) itace hukumar dake shirya ziyarar aikin hajjin kiristoci zuwa Isra’ila da Jordan
Bishop Stephen Adegbite shine Babban sakataren Hukumar, ya ce Gwamnatin Tarayya ta amince da rage kuÉ—in kujerar zuwa ibadar ta Kirista da kaso 50%, wanda hakan ke nufin cewa masu niyya za su biya rabin kuÉ—in kawai.

Yanzu wane irin wa'azi zaka iya yiwa wanda yayi sata a MAƘABAR-TA wajen da ake rufe mutane idan sun mutu?     Wanda ya t...
05/08/2025

Yanzu wane irin wa'azi zaka iya yiwa wanda yayi sata a MAƘABAR-TA wajen da ake rufe mutane idan sun mutu?
Wanda ya tsallaka KABARI bayan KABARI har yakai inda zaiyi sata🤔

02/08/2025

ALLAH ka ɗauki Rayuwar mu muna cikin Muminai 🤔

A cikin shirin Ga Fili.....
01/08/2025

A cikin shirin Ga Fili.....

30/07/2025

Shin wai sai yaushe Masu mulki a shiyar Arewa zasu tashi tsaye domin kare Rayuka da dukiyoyin Al'umma. 👇

Sai yaushe zasu daina furta kalmar "Tir" ko "Allah wadai" ba tare da ɗaukar mataki ba?👇

Ƙungiyar sanatocin arewacin Najeriya ta yi allah wadai da kisan gillar da aka yi wa wasu fararen hula 35 a ƙaramar hukumar Ƙauran Namoda a jihar Zamfara.

Cikin wani saƙon jaje da ƙungiyar ta aike ranar Laraba a Abuja, shugaban ƙungiyar Sanata Abdulaziz Yar’adua,ya jajanta wa al'ummar yankin musamman iyalan waɗanda lamarin ya shafa.

A farkon makon nan ne ƴanbindiga s**a yi wa su mutanen yankan rago duk kuwa da biyan kuɗin fansa da aka ce iyalansu sun yi domin kuɓutar da su.

A yayin da Gwamnatin jihar kaduna ke baiyana cewa ta sauke Prof Muhd sani Bello a matsayin commissioner na yaÉ—a labarai,...
29/07/2025

A yayin da Gwamnatin jihar kaduna ke baiyana cewa ta sauke Prof Muhd sani Bello a matsayin commissioner na yaɗa labarai, a gefe guda kuma shi shi Prof. Muhd sani Bello (Mainan Zazzau) cewa yake shine ya ajiye aikin dan ƙashin kansa.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tunubu ya baiyana yadda mai daƙin sa Oluremi Tinubu ta kusan Mantawa da Abincin shi na "Dare" d...
28/07/2025

Shugaban kasa Bola Ahmed Tunubu ya baiyana yadda mai daƙin sa Oluremi Tinubu ta kusan Mantawa da Abincin shi na "Dare" da take girkawa sakamakon kallon wasan ƙwallon ƙafa na Mata da Nigeria tayi Nasara akan ƙasar Marocco🤔

Address

No. 36 Sarki Avenue Kurmin Mashi Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AbdallElect. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share