30/07/2026
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
Muna masu farin cikin sanar daku cewa a kokarin da CEO na wannan Gidauniya yakeyi domin samar da wani abu wanda zai zama sadaka mai gudana zuwa gareshi da iyayensa Sagir Abdulhamid ya fara wallafa littafansa Masu gyara rayuwar Al'umma gurin zaman Aure wannan littafi mai suna RAYUWAR AURE A MUSULUNCI Hanyoyin Samun Zaman Lafiya Da Albarka an ayyana cewa 2k shine adadin Abinda zaa amsa domin sadaukar da wannan littafin ku biyomu a comments Section don jin abubuwan dake cikin littafin nan wanda kai da kanka zakaji cewa tabbas ya dace ka mallaka
Ga duk wanda ya amince kuma zai biya 2k din domin ya mallaka zai iya tuntubarmu ta dayan wadannan numbobin 07039872084 or 08155064362
Ku biyu mu comments section don karanta samun kadan daga cikin abinda ke a cikin littafin