Hutudole

Hutudole Shafine na labarai da al'amuran yau da kullun dake faruwa a Najeriya da ma Duniya.

Rade-radi sun yi yawa cewa waie martaba sarkin Kano ya fadi jarabawa ya samu Carry over a karatin da yake a jami'ar Nort...
09/08/2026

Rade-radi sun yi yawa cewa waie martaba sarkin Kano ya fadi jarabawa ya samu Carry over a karatin da yake a jami'ar Northwest dake Kano

Saidai Fadar Sarkin Kanon, Muhammad Sanusi II ta musanta wannan rahotan inda tace sarki bai samu Carry over ba

Aunaka-Aunaka ya sake yiwa Gwamnan Kano Addu'a Kuma sai da ya kira sunan Abba Gida-Gida dan Gwamnan ya tabbatar dashi ya...
09/08/2026

Aunaka-Aunaka ya sake yiwa Gwamnan Kano Addu'a

Kuma sai da ya kira sunan Abba Gida-Gida dan Gwamnan ya tabbatar dashi yake ya biyashi.

Sun haramta Salatil Fatih, shin Tambaya anan itace Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi irin wannan addu'a da kukewa shuwagabanni da sunan roko?

Inji Masussuka ga Alaramma Ahmad Sulaiman

Gwamnatin tarayya ta kashe Naira Tiriliyan 3.14 wajan biyan basukan cikin gida
09/08/2026

Gwamnatin tarayya ta kashe Naira Tiriliyan 3.14 wajan biyan basukan cikin gida

Yansanda sun k**a 'yan kasar Pakistan 5 a jihar BenueInda aka kwace wayoyin hannu 35 daga wajansu
09/08/2026

Yansanda sun k**a 'yan kasar Pakistan 5 a jihar Benue

Inda aka kwace wayoyin hannu 35 daga wajansu

Subhanallahi!Matan aure da maza ku yi hattaraWallahi akwai kawaye da abokai masu canja kaddara.Zasu baku kaddararsu mara...
09/08/2026

Subhanallahi!

Matan aure da maza ku yi hattara

Wallahi akwai kawaye da abokai masu canja kaddara.

Zasu baku kaddararsu mara kyau su kuma su dauki kaddararku me kyau ku ga rayuwarku gaba daya ta canja

Inji Zaituna Kayan mata

Abba El-Mustapha ya kaiwa Kamaye ziyaraKamaye ya masa godiya kan wannan ziyara inda yawa iyayensa addu'a
09/08/2026

Abba El-Mustapha ya kaiwa Kamaye ziyara

Kamaye ya masa godiya kan wannan ziyara inda yawa iyayensa addu'a

Allah Sarki.Da gobe 10 ga watan Augusta za'a daura aurena amma an fasa.Kirjina na min zafiInji Sayyada Zainab
09/08/2026

Allah Sarki.

Da gobe 10 ga watan Augusta za'a daura aurena amma an fasa.

Kirjina na min zafi

Inji Sayyada Zainab

Na sayi Likkafanina da za'a saka min idan na rasuKuma na kaiwa Imam Hussain(AS) ya saka min Albarka.Kunsan mu 'yan shi'a...
09/08/2026

Na sayi Likkafanina da za'a saka min idan na rasu

Kuma na kaiwa Imam Hussain(AS) ya saka min Albarka.

Kunsan mu 'yan shi'a mune da kanmu muke sayan Likkafanin mu.

Inji Sister Zerah

Jam'iyyar APC ta kammala mikawa INEC bayanan duka 'yan takararta na zaben shekarar 2027
09/08/2026

Jam'iyyar APC ta kammala mikawa INEC bayanan duka 'yan takararta na zaben shekarar 2027

Kasar Kamaru ta Cire Najeriya daga gasar cin kofin mata na nahiyar AfrikaKamaru ta fitar da Najeriya da ci 1-0
09/08/2026

Kasar Kamaru ta Cire Najeriya daga gasar cin kofin mata na nahiyar Afrika

Kamaru ta fitar da Najeriya da ci 1-0

Address

Kaduna
100001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hutudole posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hutudole:

Shortcuts

Share