Hantsi Hausa TV

  • Home
  • Hantsi Hausa TV

Hantsi Hausa TV Kafar Yada Labarai ta Hausa a Shafukan Sada Zumunta

02/04/2025

IDAN CHRISTOCI SUN CE MUKU A LITTAFIN AKWAI MAGANAR KISAN ARNA KU SADA SU DA WANNAN AYAR TA BIBLE

Let us go and worship other gods... do not yield to them or listen to them. Show them no pity. Do not spare them or shield them. You must certainly put them to death."
Exodus 22:20
"Whoever sacrifices to any god other than the Lord must be destroyed."

02/04/2025

Da Dumi Dumi;

Mûñ samu labari cewa Maj. General Maharazu Tsiga ya kubuta daga hannun Yan'ta'adda.

Za kuji Karin bayani nan gaba kadan

29/03/2025

ASHE MAFARAUTAN DA AKA KASHE MANA BINDIGOGINSU NA MAHARBA SUNA DA LASI

Wannan shine daya daga cikin Wadanda s**a samu tsira da rayukan su, alokacin da Yan ta'adan jihar Edo s**a farma Yan mafarautan da s**a fito daga Fatakwal zúwã Arewa domin yin bikin sallah . Allah yayi musu rahama, Amin.

18/03/2025

MATASA SUN KOKA A AKAN ABINDA S**A KIRA ZALUNCi

"Har yãñzú hukumar zaben jihar Katsina ta gaza biyan mu hakkin mu na aikin zaben kananan hukumomi da mukayi''
Wannan shine abinda Wani matashi ya fada alokacin da mukayi hira dashi. Matashin yace sun samu labarin ma'aikatan Katsina State INEC ne suke kokarin karkatar da kudin..

Dr. Dikko Umaru Radda
Katsina Post
Legit.ng Hausa
Aminiya
Rariya Labarai

INA YIMA UBANGIDANA KUMA ZABEBBEN MATAIMAKIN SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR FASKARI HON. ISYAKU WADA FASKARI BARKA DA SHAN RUW...
12/03/2025

INA YIMA UBANGIDANA KUMA ZABEBBEN MATAIMAKIN SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR FASKARI HON. ISYAKU WADA FASKARI BARKA DA SHAN RUWA.
DAGA LADO HORO FSK

Ana cigaba da tattaunawa akan ziyarar da Dan Shugaban kasa Seyi Tinubu yake kaiwa a jihohin Arewacin kasar nan, inda yak...
12/03/2025

Ana cigaba da tattaunawa akan ziyarar da Dan Shugaban kasa Seyi Tinubu yake kaiwa a jihohin Arewacin kasar nan, inda yake raba shinkafa acikin Take-Away

SAKON BARKA DA SHAN RUWA ZUWA GA HON ISYAKU WADA FASKARI ZABEBBEN MATAIMAKIN SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR FASKARIDAGA ZAHARA...
07/03/2025

SAKON BARKA DA SHAN RUWA ZUWA GA HON ISYAKU WADA FASKARI ZABEBBEN MATAIMAKIN SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR FASKARI
DAGA ZAHARADDINI MUSA ALMA YANKARA

04/03/2025

🚨𝐔𝐧𝐢𝐜𝐡 𝐀𝐢𝐫𝐝𝐫𝐨𝐩 𝐀𝐜𝐜𝐨𝐮𝐧𝐭 𝐌𝐢𝐠𝐫𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧 – 𝐀𝐜𝐭𝐢𝐨𝐧 𝐑𝐞𝐪𝐮𝐢𝐫𝐞𝐝!🚨

Google login will NO longer be supported! To keep accessing your Unich airdrop account, please switch to email + password login!

🔸 𝐖𝐡𝐲 𝐭𝐡𝐢𝐬 𝐜𝐡𝐚𝐧𝐠𝐞?
To ensure a seamless experience for the community and accurate tracking of eligible accounts when the Airdrop Campaign concludes.

🔸 𝐖𝐡𝐨 𝐧𝐞𝐞𝐝𝐬 𝐭𝐨 𝐚𝐜𝐭?
✅ If you already use email + password → No action needed!
❌ If you use Google login → Follow the steps in the link below:
https://analysis.unich.com/unich-airdrop-account-migration-guide-2/

📅 𝐏𝐫𝐨𝐜𝐞𝐬𝐬𝐢𝐧𝐠 𝐩𝐞𝐫𝐢𝐨𝐝: Mar 4th – Apr 4th, 2025

⚠️ After this date, unmigrated accounts will be inaccessible!

Don't wait, Freedom Fam! 🔥

16/02/2025
MEKE FARUWA A SIYASAR KARAMAR HUKUMAR FASKARI NE?Bayan tafiya neman goyon bayan jama'a da wasu yan jam'iyar APC a karama...
14/02/2025

MEKE FARUWA A SIYASAR KARAMAR HUKUMAR FASKARI NE?
Bayan tafiya neman goyon bayan jama'a da wasu yan jam'iyar APC a karamar hukumar Faskari s**a yi ba tare da Dan takarar mataimaki ba ya bar baya da kura. Hantsi Hausa TV ta tambayi Wani na kusa da Dan takarar mataimakin shugaban karamar hukumar Hon. Isyaku Wada Faskari wato zaharaddini Musa Alma yankara inda ya ce. "Basu nememu ba sai dai muka ji ana yi kamar yadda kuka ji, muna kira ga maigirma GWAMNA da jam'iyar APC da ta binciki wannan lamarin ta Kuma hukunta wadanda s**a aikata Hakan domin hakan ya Bata sunan maigirma GWAMNA Dr Dikko Umar Radda da jam'iyar APC a jahar Katsina"

01/02/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aleeyu Wada Faskari, Saifullahi Tsoho Mas Udu

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hantsi Hausa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hantsi Hausa TV:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share