Hausa Series Clips

Hausa Series Clips Hausa series clips.

07/08/2026

02/07/2026

Wallahi ta dace sosai.

Zara Diamond ta dace ta maye gurbin Radeeya a Wani Dare?

Zara Diamond ta dace ta maye gurbin Radeeya a Wani Dare?Zaba dayaEhA'a
02/07/2026

Zara Diamond ta dace ta maye gurbin Radeeya a Wani Dare?

Zaba daya

Eh
A'a

SAURA KWANA 4 RUDANI YA ZO MUKU!!!* Kayataccen Shirinku mai suna RUDANI, da ku ka jima Ku na jira daga kamfanin UK ENTER...
02/07/2026

SAURA KWANA 4 RUDANI YA ZO MUKU!!!*

Kayataccen Shirinku mai suna RUDANI, da ku ka jima Ku na jira daga kamfanin UK ENTERTAINMENT zai fara zuwa muku.

Ranar Litinin 06 ga watan July na wannan shekarar, a tashar YouTube dinmu mai suna FAUZIYYA D. SULAIMAN da misalin karfe 8:30 na dare, sannan ya zo a tashar Arewa24 da misalin karfe 9:00 na dare.

Akwai kallo a Rudani!

Story/ Screenplay: Fauziyya D. Sulaiman.

Producer: UK Entertainment.

Ex. Producer: Mubarak Abba.

Ass. Director: Yushau Idris Umar.

Director: Hassan Giggs
*
Sponsor:
Spices
Rufaidah Industries LTD
The Peace Institute
Kano State Contributory Healthcare Management Agency
*

Address

Zaria
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Series Clips posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share