Hausa AI

Hausa AI Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa AI, News & Media Website, Kaduna.

HausAI shafi ne da ke kawo fasahar Artificial Intelligence cikin harshen Hausa domin wayar da kai, kirkira, labarai da abubuwan da s**a shafi rayuwar yau da kullum tare da AI acikin Video, hoto dss acikin harshen Hausa.

20/09/2025

Masha Allah 🥳

Akalla mutane 13 sun rasa rayukansu sannan sama da 20 sun bace a yankin Birnin Magaji, jihar Zamfara a kokarinsu na guje...
30/08/2025

Akalla mutane 13 sun rasa rayukansu sannan sama da 20 sun bace a yankin Birnin Magaji, jihar Zamfara a kokarinsu na gujewa harin 'yan bindiga.

30/08/2025

DA DUMI-DUMI: 'Yan daba sun tarwatsa taron 'yan media na jam'iyyar hadaka ta ADC a jihar Kaduna, sun farfasa Motoci sun raunata mutum 3.

Babban na hannun daman Gwamnan Kaduna, Prof. Muhammad Sani Bello (Mainan Zazzau ) ya yi murabus daga mukamin Kwamishinan...
29/07/2025

Babban na hannun daman Gwamnan Kaduna, Prof. Muhammad Sani Bello (Mainan Zazzau ) ya yi murabus daga mukamin Kwamishinan Yada Labarai na jihar Kaduna

Sai dai fadar Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce Gwamna Uba Sani ne ya sauke shi daga mukamin nasa ba murabus yayi ba lamarin da ya daure wa kowa kai.

Tuni dai Gwamna Uba ya nada Ahmed Maiyaki a matsayin sabon Kwamishinan Yada Labarai na jihar Kaduna.

Address

Kaduna
800283

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa AI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share