Hausa News Today

Hausa News Today Ku yi following Hausa News Today don samun
1.Labarai da ɗumi ɗumin su
2. Rahotanni
3. Fashin Baki akan al'amuran Yau da Kullun
📻

Jigo a jam’iyyar NDC, Buba Galadima ya ce, gwamnan Bauchi Bala Muhammad yana saman katanga ne a siyasance, domjn sun dau...
08/08/2026

Jigo a jam’iyyar NDC, Buba Galadima ya ce, gwamnan Bauchi Bala Muhammad yana saman katanga ne a siyasance, domjn sun dauki lokaci mai tsawo suna ganawa da shi har karfe 3 na dare, ana sa ran zai shiga jam’iyyar washegari, kawai sai ya kira su da safe ya fada musu cewa ya canza shawara, an ce masa karya shiga jam’iyyar da take da dan takarar shugaban kasa mai karfi.

Mai magana da yauwn City Boys Movement, Bashir Ahmad ya watsi da batun cewa kuri’u 16 kawai ya samu a zaben fidda gwani ...
08/08/2026

Mai magana da yauwn City Boys Movement, Bashir Ahmad ya watsi da batun cewa kuri’u 16 kawai ya samu a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC a shekarar 2022, yana mai cewa murde zaben akayi.

Bayanin hakan ya biyo bayan musayar yawu tsakaninsa da shahararren mawaki David Adeleke da aka fi sani da Davido a kafar sada zumunta.

Jigo a jam’iyyar ADC, Dele Momodu ya bayyana cewa zaɓen Jihar Osun zai zama wani irin atisayen gwaji ga jam’iyyar APC ga...
08/08/2026

Jigo a jam’iyyar ADC, Dele Momodu ya bayyana cewa zaɓen Jihar Osun zai zama wani irin atisayen gwaji ga jam’iyyar APC ga zaɓen shugaban ƙasa.

2027: Shugaban jam’iyyar NDC na kasa Seriake Dickson ya gana da shugabannin jam’iyyar na shiyyar arewa maso yamma.      ...
08/08/2026

2027: Shugaban jam’iyyar NDC na kasa Seriake Dickson ya gana da shugabannin jam’iyyar na shiyyar arewa maso yamma.

Wani Rahoton kidaya na diniya, ya bayyana birnin Kanon Najeriya a matsayin birni na 9 mafi shahara a Duniya.
08/08/2026

Wani Rahoton kidaya na diniya, ya bayyana birnin Kanon Najeriya a matsayin birni na 9 mafi shahara a Duniya.

08/08/2026
Dole ne ‘Yan Najeriya su hada kai domin kawar da Tinubu daga mulki - Buba Galadima.
07/08/2026

Dole ne ‘Yan Najeriya su hada kai domin kawar da Tinubu daga mulki - Buba Galadima.

Kwamitin wucin gadi na Majalisar Wakilan Najeriya ya bayyana damuwa kan zargin cewa Shugaba Tinubu, da wike da Saktaren ...
07/08/2026

Kwamitin wucin gadi na Majalisar Wakilan Najeriya ya bayyana damuwa kan zargin cewa Shugaba Tinubu, da wike da Saktaren Gwamnati George Akume, su na daga cikin kwamitin gudanrwa na hukumar bogi na PFIPC da ake bincike akai.

Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta gurfanar da tsohon jami'inta, Nwaogu Ihechimere Ezeakolam, a Kotun  kan zargin alak d...
07/08/2026

Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta gurfanar da tsohon jami'inta, Nwaogu Ihechimere Ezeakolam, a Kotun kan zargin alak da IPOB.

Jam’iyyar Accord ta bukaci shugaban EFCC yayi murabus kan rufe asusun gwamnatin jihar Osun.
07/08/2026

Jam’iyyar Accord ta bukaci shugaban EFCC yayi murabus kan rufe asusun gwamnatin jihar Osun.

Address

Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa News Today posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share