Ahmisa delight

Ahmisa delight recipe developer, baking enthusiast, sweet treat lover✨🥀

Here is our ramadhan menu 🌙🤍Please kindly patronize your girl 🥺🥀
18/02/2026

Here is our ramadhan menu 🌙🤍
Please kindly patronize your girl 🥺🥀

Ramadan Mubarak to all my wonderful followers! 🌙✨ May this holy month bring you peace, blessings, and endless joy.🤍🤗
18/02/2026

Ramadan Mubarak to all my wonderful followers! 🌙✨ May this holy month bring you peace, blessings, and endless joy.🤍🤗

Assalamualaikum my Facebook family 😍Happy weekend ✨
02/11/2025

Assalamualaikum my Facebook family 😍
Happy weekend ✨

Ni fa akan business dina, ina ɗaukar lokaci in snap kyakkyawan hoton product ɗina – saboda niyyata ba kawai sayarwa bace...
03/10/2025

Ni fa akan business dina, ina ɗaukar lokaci in snap kyakkyawan hoton product ɗina – saboda niyyata ba kawai sayarwa bace, amma in burge! 😍📸

Aikin da ake yi da ƙauna da ƙoƙari, sai ya ɗauki ido da rai. So, idan kin ga hoton da ya kayatar, ki sani: baya da sauƙi! 😂❤️

Shawara ga ‘yan uwa: Idan kina da business, ki yi ƙoƙari ki ɗauki hoton product ɗinki da kyau – hoton da zai iya siyar da kansa kafin magana.❤️








Shin kun san Coconut Oil na gyaran leɓɓa? 😍💋  Eh mana! Yana sa leɓɓa su yi laushi, su daina fashewa, kuma su yi kyau kam...
25/09/2025

Shin kun san Coconut Oil na gyaran leɓɓa? 😍💋
Eh mana! Yana sa leɓɓa su yi laushi, su daina fashewa, kuma su yi kyau kamar na jaruma! 😉

Wani sirrin kyau kenan da mata masu kulawa da kansu ke amfani da shi — natural, mai ɗanɗano, kuma mai amfani sosai!
Kai ba Mata kadae bama harda maxan😉

Gwadashi ayau😻🥥

Coconut oil available 🥥✨Original, pure and natural homemade coconut oil 🤗Asiya Zubairu
24/09/2025

Coconut oil available 🥥✨
Original, pure and natural homemade coconut oil 🤗
Asiya Zubairu

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmisa delight posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share