Yaran North

Yaran North Wanda yake san koyan yadda nake haɗa video ko meme da AI mu haɗu a WhatsApp
👇👇
09123369442

19/07/2026

Se yayi kwana ɗari kafin ta cika 😂😂

17/07/2026

Wai me nake gani ne 🤓

16/07/2026

Wai da kuɗin tallan biskit ne ta siya iphone 🤓

Halittu guda 3 masu hatsari a duniya. Kafi jin tsoron na tsakiyan 👉
16/07/2026

Halittu guda 3 masu hatsari a duniya. Kafi jin tsoron na tsakiyan 👉

Kai ma kana cikin wanda basa shan garin rogo 🤔
15/07/2026

Kai ma kana cikin wanda basa shan garin rogo 🤔

15/07/2026

Shin abun da nayi yayi dai dai?

Respect my hustle 😕😕
15/07/2026

Respect my hustle 😕😕

Suna cewa mai meyasa ni bana soyayya ne?  Duk duniya budurwa ɗaya kawai nake da 💸
15/07/2026

Suna cewa mai meyasa ni bana soyayya ne? Duk duniya budurwa ɗaya kawai nake da 💸

Wai me yake tunani ne?
15/07/2026

Wai me yake tunani ne?

Wai idan kaje baƙunta aka kawo maka abinci yaya kake yi ne 🤓
14/07/2026

Wai idan kaje baƙunta aka kawo maka abinci yaya kake yi ne 🤓

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yaran North posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share