Aisaj news and current affairs

Aisaj news and current affairs new and current affairs

Sponsored: Ana ci gaba da shimfiɗa kwalta a kan hanyar zuwa Jami’ar Fasahar Aiki ta Tarayya da ke Kachia, wani muhimmin ...
12/04/2026

Sponsored: Ana ci gaba da shimfiɗa kwalta a kan hanyar zuwa Jami’ar Fasahar Aiki ta Tarayya da ke Kachia, wani muhimmin aiki da Gwamnatin Jihar Kaduna ke aiwatarwa ƙarƙashin jagorancin Gwamna Uba Sani, domin inganta hanyoyin sufuri da tallafa wa wannan cibiyar ilimi ta tarayya.

Gwamnan ne ya ƙaddamar da aikin, inda kamfanin da ke gudanar da shi ya fara aiki a watan Oktoban 2025.

A halin yanzu, aikin ya kai kashi 95 cikin 100 na kammala, kuma ana sa ran za a gama shi cikin makonni biyu masu zuwa.

Wannan aiki na daga cikin manyan ayyukan hanyoyi guda 150 da gwamnatin Gwamna Uba Sani ta ƙaddamar, wanda jimillar su ta kai kilomita 1,345 a faɗin jihar cikin shekaru biyu da rabi na mulkinsa.

Ana sa ran kammala shimfiɗa kwalta zai samar da hanya mai kyau, ɗorewa kuma mai sauƙin zirga-zirga, wanda zai taimaka wa ɗalibai, ma’aikata da al’umma baki ɗaya, tare da bunƙasa tattalin arzikin yankin.

Wato Harkan Bareeki kwata kwata bataiba yanzun kuduba wannna yarinyan sunanta AISHA yar Nijarci Tuntana Budurwa yan 17 t...
14/03/2026

Wato Harkan Bareeki kwata kwata bataiba yanzun kuduba wannna yarinyan sunanta AISHA yar Nijarci Tuntana Budurwa yan 17 tashigo Harkan Bareeki Daga baya Takoma Gedan GALA wato SOLO yanzun Kuma Daga baya taje takwaso ciwo tamutu yanzun Kuma Allah kadai yasan yawan samarinda Tashafamawa wannan chutan Itakuma yanzun Tamutu ta koma ga Allah Shiyasa Duniya Daidai take da kowana Dan iska Namiji ko Mace kungadai yanda Rayuwa Takoma da Ita Kafin mutuwa To Allah barkacin sunan mamana Datakedashi da musulunci zanci ALLAH YAJIKANTA🙏🙏🙏 Amma yawon BAREKI baiyeba

DA DUMI-DUMI: Ana hasashen fara Azumin Ramadan na bana zai iya bambanta tsakanin kasasheDaga Ayau News Kwamitin Ganin Wa...
14/02/2026

DA DUMI-DUMI: Ana hasashen fara Azumin Ramadan na bana zai iya bambanta tsakanin kasashe

Daga Ayau News

Kwamitin Ganin Watan na Najeriya ya wallafa a Facebook cewa bisa hasashen masana ilmin taurari, ganin jinjirin watan Ramadan a ranar Talata, 17 ga Fabrairu 2026, zai yi matuƙar wahala ko ma kusan ba zai yiwu ba.

Masana sun ce a wannan rana za a samu kusufin rana, wanda hakan ke nufin wata zai kasance kusa da rana sosai, lamarin da zai sa ba za a iya hangensa a sarari ba.

Saboda haka, ana hasashen watan Sha’aban zai cika kwanaki 30, wanda zai iya sa a fara azumi ranar Laraba 18 ko Alhamis 19 ga Fabrairu 2026.

"Amma dai a jira sanarwa a hukumance kafin tabbatar da ranar farawa azumin na bana"

Me zaku ce?

LIKE // SHARE & FOLLOW Aisaj News and current Affairs

EFCC TA K**A SAMHA INUWAHukumar EFCC ta k**a Samha Inuwa bisa laifin cin zarafin kudin kasa wato Naira. Hukumar ta k**a ...
03/02/2026

EFCC TA K**A SAMHA INUWA

Hukumar EFCC ta k**a Samha Inuwa bisa laifin cin zarafin kudin kasa wato Naira.

Hukumar ta k**a Samha ne a yau Talata 3 ga watan Fabrairu.

Kamun ya biyo bayan wani video da jarumar ta fitar ya Kuma karade sahfukkan sada zumunta inda take amfani da kudaden wajen share dattin hanci.

Hukumar ta sha alwashin gurfanar da Samha Inuwa a gaban kotu da zarar ta kammala gudanar bincikenta.

゚viralvideo

'National Grid' ya sake lalacewa karo na biyu a 2026Karin bayani: https://da.gd/7vHax
27/01/2026

'National Grid' ya sake lalacewa karo na biyu a 2026

Karin bayani: https://da.gd/7vHax

𝗔𝗙𝗖𝗢𝗡 2025: 𝗕𝗨𝗔 𝗰𝗵𝗮𝗶𝗿𝗺𝗮𝗻 𝗽𝗹𝗲𝗱𝗴𝗲𝘀 $500,000, 𝗼𝘁𝗵𝗲𝗿 𝗯𝗼𝗻𝘂𝘀𝗲𝘀 𝘁𝗼 𝗦'𝗘𝗮𝗴𝗹𝗲𝘀 𝗮𝗵𝗲𝗮𝗱 𝗼𝗳 𝘀𝗲𝗺𝗶-𝗳𝗶𝗻𝗮𝗹 𝗰𝗹𝗮𝘀𝗵 BUA Group chairman Abdul ...
10/01/2026

𝗔𝗙𝗖𝗢𝗡 2025: 𝗕𝗨𝗔 𝗰𝗵𝗮𝗶𝗿𝗺𝗮𝗻 𝗽𝗹𝗲𝗱𝗴𝗲𝘀 $500,000, 𝗼𝘁𝗵𝗲𝗿 𝗯𝗼𝗻𝘂𝘀𝗲𝘀 𝘁𝗼 𝗦'𝗘𝗮𝗴𝗹𝗲𝘀 𝗮𝗵𝗲𝗮𝗱 𝗼𝗳 𝘀𝗲𝗺𝗶-𝗳𝗶𝗻𝗮𝗹 𝗰𝗹𝗮𝘀𝗵
BUA Group chairman Abdul Samad Rabiu pledges $500,000 and other bonuses to Nigeria's Super Eagles ahead of their AFCON 2025 semi-final clash....

07/01/2026

Likitoci sun shawarci ƴan Najeriya da su yi taka-tsan-tsan da lafiyarsu saboda tsadar kuɗin asibiti a yanzu sanadiyar sabon harajin gwamnatin Tinubu a wannan shekara ta 2026.
Likitocin sun shawarci jama'a da su rika yawan motsa jiki da cin abinci mai kyau tare da samun isasshen hutu saboda a cewarsu, hakan ya fi sauƙi fiye da jinya a asibiti sak**akon sabon harajin.

Kasar Ghana ta rage harajin VAT daga 1 ga Janairun sabuwar shekarar 2026
31/12/2025

Kasar Ghana ta rage harajin VAT daga 1 ga Janairun sabuwar shekarar 2026

'YAN JARIDA SHIDA SUN RASU A HAƊARIN MOTA A JIHAR GOMBEDaga: Abubakar Abdullahi Galadima 'Yan jarida shida sun rasa rayu...
29/12/2025

'YAN JARIDA SHIDA SUN RASU A HAƊARIN MOTA A JIHAR GOMBE

Daga: Abubakar Abdullahi Galadima

'Yan jarida shida sun rasa rayukansu cikin mummunan yanayi a hatsarin mota a kan titin Gombe zuwa Yola.

'Yan jaridun, sun yi haɗarin ne a lokacin da su ke tafiya don daukar wani aiki, a motar ƙungiyar 'yan jaridu ta kasa reshen jihar Gombe wato NUJ Gombe Chapter.

Wasu da dama sun samu raunuka kuma an garzaya da su asibiti.

For those who do not understand why Sheikh Gumi carries so much influence in Nigeria, and why he speaks so boldly about ...
27/12/2025

For those who do not understand why Sheikh Gumi carries so much influence in Nigeria, and why he speaks so boldly about bandits, even appearing to defend them, you need to look at his background.

Sheikh Gumi is a retired Captain of the Nigerian Army.

This single fact explains a lot.

This is not an ordinary cleric speaking from the sidelines. This is a man who understands military structure, protocol, and strategy.

He knows how the system works, and how conflicts are managed, prolonged, or quietly tolerated.

He is one of the few people in Nigeria who openly advocates for negotiating with bandits and terrorists

And When you watch him carefully, one thing stands out: he is not afraid.

Men who are not afraid usually have reasons.

He speaks with the confidence of someone who knows the networks, protection, and persistence of bandits.

He positions himself as a mediator, even an advocate.

He may appear sympathetic but that calmness is built on knowledge and experience ordinary people do not have.

Do not be distracted by tone or religious language.

A retired military officer speaking this way in public is telling you that the problem is deeper and more entrenched than most imagine.

He knows something deeper than a mere social post.
And I honestly think the federal government should start paying closer attention to him.

At this point, no stone should be left unturned.

The federal government should invite him, question him directly, ask why he appears to advocate for bandits and terrorists, and quietly gather whatever intelligence they can from his answers.

Unless the government already knows exactly what he is saying and is simply using public silence as camouflage.

But whatever the case, voices like this should never be ignored.

Copied
Ifeanyi Christopher

Address

2 AA Aliyu Road Sabon Garin Malali
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aisaj news and current affairs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share