MISTA AMINS

MISTA AMINS Alhmdllh
Proudly Zarian✌️

15/09/2026
Barcelona
09/09/2026

Barcelona

To all the girls who have asked for my number, I’m giving you my account number instead. Let’s see how serious you reall...
09/09/2026

To all the girls who have asked for my number, I’m giving you my account number instead. Let’s see how serious you really are. 😂

Wani Saurayi yaje neman auren wata Budurwa. Ko da Mahaifinta ya yi bincike akansa sai ya same shi mutumin kirki ne kuma ...
09/09/2026

Wani Saurayi yaje neman auren wata Budurwa. Ko da Mahaifinta ya yi bincike akansa sai ya same shi mutumin kirki ne kuma mai tarbiyya.

Mahaifinta y ce bama tsanantawa a harkar aure, ba abin da muke buƙata in ba ku zauna lafiya ba. Kaje ka kawo Dinare ɗaya ya wadatar.

Saurayi ya yi murna sosai. Bayan an ɗaura aure, in mijin yana cikin nishaɗi sai ya siyo kwalba ɗaya ta lemon Pepsi, sai ya kalli matar sai ya ce, da ke da wannan lemon farashinku ɗaya, duk Dinare 1 ne.

Matar tana jin haushin abin da mijinta yake yi mata amma tana danne fushinta, bata bayyanawa. Mijin sai ya koma kiranta da "Kwalbar Pepsi"

Da abin ya dameta sai ta ce, zata je wajen Iyayenta, ko da zuwanta sai t ce, kun karya mini farashi, kun bada ni a wulaƙance, ga shi nan mijina yana ci mini mutunci, saboda rangwame da kuka yi masa wajen biyan haƙƙin aure.

Iyayenta s**a yi fushi sosai. Mijinta yazo ɗaukarta don su tafi gida, sai mahaifinta ya ce, ka yi haƙuri k barta ta kwana a nan, zata tayamu aiki, gobe muna da walima. Ka faɗawa Iyayenka ina gayyatarsu, kai ma kuma haka... Saurayi ya yi murna sosai..

Da safe s**a shirya shi da Iyayensa s**a je. Ko da zuwansu sai Mahaifin yarinyar y ajiye musu kwalba 3 ta lemon Pepsi, ya ce, kun karbi ƴata da kwalba ɗaya ta Pepsi, saboda karamci yanzu na baku Uku na karbi Ƴata....!

Iyayen saurayi ba su fuskanta b amma shi kuwa ya durƙusar da kai, saboda tsananin jin kunya ji yake kamar ya nitse a ƙasa.

Mahaifin yarinyar ya yiwa iyayenta sharhin abin da ya faru daga farko har ƙarshe. S**a yi Allah wadai da abin d ɗansu ya aikata, s**a yi t bawa mahaifin yarinyar haƙuri..!

Mahaifinta ya ce, na haƙura amma wallahi ba zata koma ba sai y biya Dinare DUBU HAMSIN ko kuma a raba auren. Yanzu kam, duk abin da ake yiwa Ƴa a aure nima sai an yiwa tawa...!

Iyayen saurayi s**a ce, wallahi gaskiyarka, muma mun goyi baya. Haka aka lalubo kuɗi aka kawo sbd yana ƙaunarta.

Da shigowarta gidan, sai ya kalleta cikin murmushi ya ce, Masha Allah "Kamfanin Pepsi ta dawo...!"

Sabahul khair
09/09/2026

Sabahul khair

Ado Gwanja Yana Fama Da  Matsananciyar Rashin Lafiya. Fitaccen mawaki kuma ɗan wasan Kannywood, Ado Gwanja, yana fama da...
08/09/2026

Ado Gwanja Yana Fama Da Matsananciyar Rashin Lafiya.

Fitaccen mawaki kuma ɗan wasan Kannywood, Ado Gwanja, yana fama da matsananciyar rashin lafiya.

Mawaki Ado ya shafe sama da kwanaki 40 yana jinya, inda rashin lafiyar ta kai wani mataki da yake buƙatar taimako wajen gudanar da wasu abubuwan yau da kullum.

Ya zuwa yanzu an tabbatar mana da cewa an dawo da shi gida domin ci gaba da samun kulawa da jinya. Sai dai, har zuwa yanzu ba'a san musabbabin wannan rashin lafiya tashi ba.

Ado Gwanja ya shahara a masana’antar Kannywood da wakokinsa da kuma salonsa a wasu lokuta ya kasance ana muhawara a kansa daga bangarori daban-daban na al’umma.

A irin wannan lokaci, abin da ya fi dacewa shi ne a yi masa addu’ar samun sauƙi da lafiya.

Wannan ya zama babban darasi ga kowa. Matuƙar kana da dama, kana cikin ƙoshin lafiya kuma kana da ƙarfin yin abin da ya dace, kada ka jinkirta gyara rayuwarka da kusantar Allah.

Rayuwa ba tabbas ce, kuma lafiyar da muke da ita yau babbar ni’ima ce. Abin da mutum zai iya yi cikin sauƙi yau, wata rana yana iya rasa ikon yin sa.

Don haka, mu yi amfani da lokacin da Allah Ya ba mu wajen aikata alheri, gyara halayenmu, nisantar abin da bai dace ba, da kuma neman yardar Allah.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ba Ado Gwanja cikakkiyar lafiya, Ya sauƙaƙa masa wannan jarabawa, Ya kuma dawo da shi cikin ƙoshin lafiya.

Super Hero❤️💙
08/09/2026

Super Hero❤️💙

Support or oppose?
07/09/2026

Support or oppose?

Good Evening Guys
01/09/2026

Good Evening Guys

Address

Zaria
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MISTA AMINS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share