Askia Studio

Askia Studio Askia Studio is a Dynamic multimedia production house dedicated to crafting news and current affairs in hausa and English

Bisa sahalewar Gwamnatin tarayya duk wani mai sana'ar hannu kan iya samun kwalin shaidar karatu kamar Diploma, HND da da...
23/06/2026

Bisa sahalewar Gwamnatin tarayya duk wani mai sana'ar hannu kan iya samun kwalin shaidar karatu kamar Diploma, HND da dai sauran su akan kwarewar sa a sana'ar sa ta hannu.

Kira mu domin taimaka maka wajan samun shaidar takardar sana'ar hannun ka cikin sauki.

Ga wata babbar dama ga masu sana'o'in hannu da suke son mallakar kwalin karatu batare da sun koma aji ba.Makarantar koya...
21/06/2026

Ga wata babbar dama ga masu sana'o'in hannu da suke son mallakar kwalin karatu batare da sun koma aji ba.

Makarantar koyar da sana'o'in hannu ta Africa Skills, Knowledge and Innovation Academy ta samu damar tantance kwarewar masu sana'o'in hannu daga Hukumar Kula da Kwalejojin Kimiya da Fasaha ta Kasa (NBTE) domin bayar da kwalin shedar kwarewa na Recognition of Prior Learning (RPL) daidai da wadanda s**a je makarantu s**a koyo sana'o'i.

Wannan wata babbar dama ce ga wadanda suke son samun aikin gwamnati da kamfanoni anan kasa Najeriya, kasashen waje ko son kafa cibiyoyin sana'o'i masu karfi da samun tallafin gwamnatin ko kuma son daidaita basira da kwarewar su daidai da wadanda s**ai karatun boko, ko son cigaba da karatu a Najeriya ko a kasashen waje.

Misali, idan ka kware da amfani da waya wajan aywatar da aikin watsa labari da short drama (Mass Communication), dinki (Fashion Design and Garment Making), Gyaran jiki da Kwalliya (Beauty Therapy and Salon), Girke-girke (Catering) da sauran su. Makarantar ASKIA za ta gwada iya kwarewar ka ta baka kwalin makaranta na NSQ daidai da kwarewar ka akan kudi kalilan, cikin kankanin lokaci:

Lambar Tuntuba:0806 907 4349, 0806 438 9362
Adireshin Makaranta: No. 7, Ilorin Street, Marafa, Kaduna

Shugaban Najeiya Bola Ahmad Tinubu ya amshi fom din sa na sake tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027
30/04/2026

Shugaban Najeiya Bola Ahmad Tinubu ya amshi fom din sa na sake tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bada umurnin bada naira biliyan 2 ga iyalen wadanda rikicin jihar Filato ya rutsa da su...
30/04/2026

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bada umurnin bada naira biliyan 2 ga iyalen wadanda rikicin jihar Filato ya rutsa da su a karamar hukumar Jos ta arewa…

Gaamnatin Tarayya ta ayyana ranar 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutun, domin bikin ranar ma’aikata ta duniya…
30/04/2026

Gaamnatin Tarayya ta ayyana ranar 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutun, domin bikin ranar ma’aikata ta duniya…

Farashin mai ya kari a Najeriya, biyo bayan tashin farashin gangar mai a kasuwar duniya zuwa har kusan dala $120 kan ko ...
30/04/2026

Farashin mai ya kari a Najeriya, biyo bayan tashin farashin gangar mai a kasuwar duniya zuwa har kusan dala $120 kan ko wacce ganga sakamakon rikicin Iran da Amurka.

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sake nada farfesa Idris Muhammad Bugaje a matsayin shugaban hukumar Kula da ilimin kimi...
01/04/2026

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sake nada farfesa Idris Muhammad Bugaje a matsayin shugaban hukumar Kula da ilimin kimiyya da fasaha ta Najeriya NBTE

Magoya baya da abokan siyasa na ci gaba da tururuwa domin ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar Tsohon gwamna Kaduna Nasir El-Ru...
28/03/2026

Magoya baya da abokan siyasa na ci gaba da tururuwa domin ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar Tsohon gwamna Kaduna Nasir El-Rufai

🔥DA DUMI DUMI: Kwankwaso zai koma jam’iyyar ADC a ranar Litinin
28/03/2026

🔥DA DUMI DUMI: Kwankwaso zai koma jam’iyyar ADC a ranar Litinin

Siyasar PDP: Muna kokarin sasanta rikicin cikin gida - Tanimu Turaki
25/03/2026

Siyasar PDP: Muna kokarin sasanta rikicin cikin gida - Tanimu Turaki

Address

Marafa Kaduna
Kaduna
123456789

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Askia Studio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share