Adamu Ya'u Muhammad

Adamu Ya'u Muhammad Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Adamu Ya'u Muhammad, Digital creator, Kaduna.

24/12/2025

Ya taimakesu dukda suba Musulmai bane,, Allah ya baka Ladan abinda kayi Amin Yahaya Bello former kogi state governor

A Iya tsayuwan hajiya kai kasan ta koshi da Imani da tsoran allah, yan'matan da masu tsoran allah,, tsayu wanki ma wa'az...
10/12/2025

A Iya tsayuwan hajiya kai kasan ta koshi da Imani da tsoran allah, yan'matan da masu tsoran allah,, tsayu wanki ma wa'azine ga yan'matan yanzu, wanda tsaban kyauta ko bacci takeyi zagaji numfashin ta na abasu-abasu,, babu abinda za muce se Allah yasa kugama da Hajiya lafiya Allah Kuma ya kara mata lafiya da Kwanci yan hankali

09/12/2025

Me yake cinye Maka Kudi

Gini
Data
Abinci
Budurwa
Recharge card

09/12/2025

Kwamishinan Yan'Sanda wato CP Usman Shugaba Kuma dakaran tsaron me girma shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu,, yake bada hannu akan Hanyar shi na koma wa Abuja sakamakon cunkoso da yasamu akan hanya, ya sakko akan mota domin jama'a su samu suwuce suje Suyi uzirin su wannan abun alfahari ne,

Allah yayi maka IGP dan tsarkin mulkin Allah,, 2031 kayi mana gwamna insha Allah

Ubangidan Fita kunya shine wannaan Dr CP Usman Shugaba. Chief Personal Security Officer to President of Nigeria.
09/12/2025

Ubangidan Fita kunya shine wannaan Dr CP Usman Shugaba. Chief Personal Security Officer to President of Nigeria.

TAKAITACCEN TARIHIN USMAN MUSA SHUGABAUsman Musa Shugaba an haife shi ne 4 ga Janairu, 1981 a Unguwar Mu’azu, Tudun Wada...
09/12/2025

TAKAITACCEN TARIHIN USMAN MUSA SHUGABA

Usman Musa Shugaba an haife shi ne 4 ga Janairu, 1981 a Unguwar Mu’azu, Tudun Wada, Kaduna State. Ya tashi a cikin tarbiyya da ilimi, inda ya yi firamare a LEA Primary School Baptist Road, sannan sakandare a Army Secondary School, Abacha Barracks Abuja. Daga nan ya tafi Federal Polytechnic Nasarawa ya samu Diploma a Crime Management, kuma a 2017 ya kammala digiri (BSc) a Criminology.

Ya shiga Nigeria Police Academy a 2002, ya fito a matsayin Inspector a 2003. Tun daga wannan lokaci Shugaba ya yi aikin ‘yan sanda a wurare masu sarkakiya, ciki har da:

Nasarawa State – Crime Division, Surveillance, Patrol da CID

Bauchi State – CID

Liberia – Peacekeeping Mission

Maiduguri (Borno) – Aikin JTF

Jos (Plateau) – Sector Commander STF a lokacin rikicin manoma da makiyaya

Bayan bajintarsa, an nada shi a manyan mukamai na tsaron shugabanni:

ADC ga Gwamna Aliyu Akwe Doma (Nasarawa)

ADC ga IGP Mohammed Dikko Abubakar

ADC ga Gwamna Yahaya Bello (Kogi)

ADC ga Uwargidan Shugaban Ƙasa, Aisha Buhari (2020–2023)

A 2022 an ƙara masa matsayin Assistant Commissioner of Police (ACP). Bayan sabon gwamnati ta hau a 2023, an naɗa shi Chief Personal Security Officer (CPSO) ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, wanda ya sanya shi cikin manyan jami’an tsaro mafi kusanci da shugaban ƙasa.

A wajen aikin gwamnati, Shugaba shahara da aikin al’umma:

Gina rijiyoyi fiye da 45 a Kaduna

Taimakawa marayu da makarantu

Taimako a makabartu da hasken solar

Tallafawa matasa, bada guraben aiki da jari

Shirin agaji a lokutan Ramadan da bukukuwa

Yanzu ana kallon Shugaba a matsayin ** ɗaya daga cikin fitattun jami’an tsaro masu basira, ladabi da aiki tukuru** a Najeriya — wanda ya fara daga Inspector zuwa matsayi mai girma a yau, tare da ingantaccen tasiri a tsaro da cigaban al’umma.

09/12/2025

INA GWANIN WANI GA NAWA
CPSO CP Usman Shugaba

Aljanna me masoya da yawa,, in dararo me zubar da ruwan alheri,, cinyansa sa maganin me hadama,, dan kalin Kan kashi haramiyan yan'wawa,, kabeji me jiki duk sutura,, Kashin gyiwan kura ba lasan kareba,, Kaga me jirgin Hawa kaman wata mota,, babba mugun dutse matsadda kai se antaru,, adake gwanin gwanaye maza jigon maza,, Gwarzo kwaro hauro taro Fasa taro,, Hadari nacan gabar Kunga ruwan da begudu,, ina maji Karo ga rago tsoran allah Bana mutane ba,, kifiyan ajali me ratsa rigan karfe karfe,, kaja sunja kasaki sun fadi,, ina gwanin wani ga nawa,,

YA ALLAH IGP DINNAN DAI MUKE BARA ALLAH A WURIN KA KOKAFIN RANA TA FADI ALLAH MUNSHIR YA

THE JAGABAN YOUTHS DR CP USMAN SHUGABA.Dr. CP Shugaba, your unwavering dedication to the development of Kaduna Communiti...
08/12/2025

THE JAGABAN YOUTHS DR CP USMAN SHUGABA.

Dr. CP Shugaba, your unwavering dedication to the development of Kaduna Communities have not gone unnoticed truly. Through your leadership and selfless commitment, we have witnessed how you are changing the life of jobless Nigeria youths in ways that will be remembered for generations to come.

The schools you have built are not just structures; they are pillars of hope for our children, giving them the opportunity to learn and aspire for greatness.
The roads we have because of your love for us, not only connected our homes but have also opened up our communities to new opportunities and growth.

Moreover, your tireless efforts in securing jobs for our people at the international, federal, and local levels have lifted many out of hardship, providing them with a means to support their families and contribute to the development of our nation.
Your actions have brought pride and prosperity to our communities and for that, we are eternally grateful and we are forever indebted to your cause. Of course we REMEMBER!

We are proud to call you one of our own, and we stand behind you as you continue to serve our nation with distinction. May Allah continue to bless and guide you in all your endeavors.

Dr. CP CPSO USMAN SHUGABA MEDIA TEAM by Imrana Idris Goje .

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adamu Ya'u Muhammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share