Abubakar Salis

Abubakar Salis STOCK MARKETER - SALE AND MARKETER CONSULTANT 🤑🤑

Aslm Alaikum Alhassan Mai Lafia ni Dan Allah promoting nakeso ka taimakamin Kayi na sabon Account dina saboda Ansacemin ...
21/06/2026

Aslm Alaikum Alhassan Mai Lafia ni Dan Allah promoting nakeso ka taimakamin Kayi na sabon Account dina saboda Ansacemin nawa mai 5k followers ne wannan kuma sabone na Bude Dan Allah idan da hali naci wannan Albarkacin 🙏🙏🙏🙏 Alhassan Mai Lafia

Bua foods road to 1,000 per share 😋 congratulations to Bua food share holders ✨️
11/05/2026

Bua foods road to 1,000 per share 😋 congratulations to Bua food share holders ✨️

30/04/2026

With Umar Tasiu – I just got recognised as one of their top fans!

28/04/2026
28/04/2026

Ikilima Abubakar Sadeq Abubakar Salis

ILLAR DA AKA YI WA MATASAN AREWAA lokutan baya, idan matashi ya fara tasowa, sai a ce masa ya tafi kasuwa ya bar neman i...
28/04/2026

ILLAR DA AKA YI WA MATASAN AREWA

A lokutan baya, idan matashi ya fara tasowa, sai a ce masa ya tafi kasuwa ya bar neman ilimi saboda neman kudi. A hankali, wannan ya zama dabi’a a Arewacin Najeriya.

Ta wannan hanyar ne matasa da dama s**a rasa damar bunkasa hazakarsu. Har ta kai ga cewa ‘yan Kudu s**a yi mana nisa sosai a fannin technology da kasuwancin zamani.

Yanzu muna gani da idonmu yadda fasaha ke shigowa cikin kasuwancinmu, amma saboda rashin shiri, da yawa daga cikin ‘yan kasuwa suna fuskantar matsaloli, wasu ma harkokinsu sun durkushe.

Ana magana cewa Aliko Dangote yana saka jari a kasuwannin zamani kamar stock market, amma mu kuma an takaita mana tunani. An koya mana cewa idan mun gama secondary school, kawai mu tafi kasuwa ba tare da bunkasa iliminmu ba domin mu kawo sauyi a noma da kasuwancinmu.

Wannan babbar matsala ce.Idan ba mu farka ba, nan gaba za a bar mu a baya.

Babban kalubalen shi ne:

1) Wasu daga cikinmu ba su iya bude WhatsApp ba
2) Wasu ba su iya amfani da Play Store ba
3) Wasu ma ba su iya bude Facebook ba
To ina batun sarrafa technology? Ina kuma batun amfani da AI wanda shi ne gaba na duniya?

SHAWARA:

Lokaci ya yi da za mu gyara.
a) Mu dawo hanya madaidaiciya
b) Mu koma makaranta
c) Mu hada ilimi da kasuwanci
d) Mu yi amfani da iliminmu wajen kawo cigaba a al’ummarmu

– Abubakar Salis

🔥 Gaskiya tana da nauyi, amma dole mu fuskanta…A kwanakin baya wani mutum ya samu kusan ₦13.2 BILLION daga hannun jari a...
28/04/2026

🔥 Gaskiya tana da nauyi, amma dole mu fuskanta…

A kwanakin baya wani mutum ya samu kusan ₦13.2 BILLION daga hannun jari a kamfani 😳

Ba sihiri bane…
Ba sata bane…
👉 Ilmi ne + Dacewar lokaci + Investment mai kyau

Yanzu tambaya ita ce 👇
Kai fa? Me kake yi da damar da ke gabanka?

Kullum kana jin labarin mutane suna samun kudi a Stock Market, amma kana tsaya kana kallo…
Kana cewa: “Ai wannan na masu kudi ne kawai” ❌

Gaskiya kuwa 👉 ba haka bane

📊 Akwai hanyar da zaka fara da karamin jari
📊 Akwai ilmin da zai koya maka yadda zaka guji asara
📊 Akwai sirrin da manya suke amfani dashi

👉 Shi yasa na kawo maka wannan dama 👇

🎓 Stock Marketing Course dina zai koya maka:
✔️ Yadda zaka fara daga tushe
✔️ Yadda zaka zabi kamfani mai kyau
✔️ Yadda zaka rika samun riba a hankali ba tare da hadari ba
✔️ Strategies na real investors

💡 Ka daina zama mai kallo… ka zama mai anfani

🚀 Wannan na iya zama turning point na rayuwarka

📩 Idan kana son shiga, ka yi REGISTER yanzu
Ka turo da “INTERESTED” a private ko ka rubuta a commen

ya Allah 🥹🥹🥰
24/04/2026

ya Allah 🥹🥹🥰

Alhamdulilah daya daga cikin dalibaina wanda ya portfolio dinshi ya wuce 300K yanxu haka Me kake jira baka fara ba har y...
24/04/2026

Alhamdulilah daya daga cikin dalibaina wanda ya portfolio dinshi ya wuce 300K yanxu haka

Me kake jira baka fara ba har yanxu idan baka taimaki kanka ba waye zai taimakeka

Kasuwanchi stock marketing shine kasuwanchin daya kamata ace kowa yana yinshi yanxu

Stock marketing shine zai baka kudi kowacce rana, kowacce sati da kuma karshen wata

Baka bukatar milyoyin kudade kafin ka fara stock marketing ba iya na masu kudi bane zaka iya farawa da duk abinda kake dashi

Kayi tunani ace ka mallaki hannun jari a kamfanoni na nigeria irinsu Dangote, Bua, Zenith bank da sauransu

Har yanxu kuna da damar farawa

Address

Kv 88 Fulani Road Tudun Wada
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Salis posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share