the Kaduna blogger

the Kaduna blogger Muna kawo muku sahihan labarai da bayanai kan siyasa da duk abubuwan da ke faruwa a Jihar Kaduna.

Ɗan Takarar APC youth leader na jihar Kaduna, hon. Umar Sa'ad, ya ƙaddamar da Registar katin APC kyauta a faɗin jihar ka...
05/02/2026

Ɗan Takarar APC youth leader na jihar Kaduna, hon. Umar Sa'ad, ya ƙaddamar da Registar katin APC kyauta a faɗin jihar kaduna

Anyi nisa da aikin gina, Jamb Centre, a lere LGA, Wanda chiarma na yankin, Hon jafaru Ahmed ya ƙaddamar a kwanakin baya
05/02/2026

Anyi nisa da aikin gina, Jamb Centre, a lere LGA, Wanda chiarma na yankin, Hon jafaru Ahmed ya ƙaddamar a kwanakin baya

Ana zargin matashin da Ahmad munir ya samawa aiki a hukumar FCCP ɗan Bauchi ne, ba daga lere LGA  matashin yake ba.
01/02/2026

Ana zargin matashin da Ahmad munir ya samawa aiki a hukumar FCCP ɗan Bauchi ne, ba daga lere LGA matashin yake ba.

kamar yadda ya saba,  Comissioner BUBA ya ɗau nauyin jigilar ɗaliban lere LGA da ke jami'ar Dutsinma Katsina zuwa gida
29/01/2026

kamar yadda ya saba,
Comissioner BUBA ya ɗau nauyin jigilar ɗaliban lere LGA da ke jami'ar Dutsinma Katsina zuwa gida

Haryanzu an ga za gano suna, ko hoton ko da mutum ɗaya, cikin mutum takwas da akace Hon. Bashir Gatari ya Samarwa aiki.
29/01/2026

Haryanzu an ga za gano suna, ko hoton ko da mutum ɗaya, cikin mutum takwas da akace Hon. Bashir Gatari ya Samarwa aiki.

Ga saƙon cikin harshen Hausa, kamar yadda ya wallafa a pegin sa.’Yan uwana na Mazabar Tarayya ta Lere.Ina farin cikin sa...
29/01/2026

Ga saƙon cikin harshen Hausa, kamar yadda ya wallafa a pegin sa.

’Yan uwana na Mazabar Tarayya ta Lere.

Ina farin cikin sanar da ku cewa mun cimma babban nasara a harkar ilimi. Da yardar Allah, na samu amincewar kafa Cibiyar Ilimi ta Jami’ar Tarayya (NOUN) a Lere. An kammala tsarinta, kuma an tanadi kuɗin aiwatar da ita domin bayar da ilimi mai inganci a nan gida.

Jami’ar za ta bayar da:
Digiri na farko (Undergraduate),
Digiri na biyu (Masters),
Digiri na uku (PhD).

Wannan zai sauƙaƙa wa matasa, ma’aikata da masu ƙaramin hali samun ilimi ba tare da wahalar nisa ko tsada ba.
Ina godiya ga dukkan shugabannin da s**a bayar da gudummawa wajen ganin wannan aiki ya tabbata.
Wannan nasara ce ga iyaye da ’ya’yanmu. Muna roƙon addu’a da goyon baya har zuwa kammala aikin.

Hon. Ahmed Munir
Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Lere,
Jihar Kaduna.

Comissionan ƙananan hukumomi na jihar Kaduna, Hon, sadiq Mamman lagos, ya bayyana Abubakar Buba comissioner of environme...
28/01/2026

Comissionan ƙananan hukumomi na jihar Kaduna,
Hon, sadiq Mamman lagos, ya bayyana Abubakar Buba comissioner of environment and natural resources, daga lere LGA a matsayin mutum na uku, da suke Alfahari da su a gobnatin Uba sani. Wajen tarin mabiya, ƴan dangwale, (grassroot politicians).

ya Kuma ayyana Abubakar buban matsayin masanin siyasa, tare da yaɓa ƙoƙarin sa wurin gudunmawar da yake badawa a gobnatin MLM Uba sain

Ya bayyana hakan ne a wata fira da akai da shi a jiya Talata 27/01)26.
A inda ya ayyana tsohon dan majalissar Kaduna south, da na soba, a matsayin na ɗaya,
Sai kuma Abubakar Buba matsayin na uku.

Wata ƴar majalissar daga lere east,  Ta samar da aiki ga wasu mutum goma sha biyu, kamar yadda mabiyanta suke ikirari. S...
28/01/2026

Wata ƴar majalissar daga lere east,
Ta samar da aiki ga wasu mutum goma sha biyu, kamar yadda mabiyanta suke ikirari.
Sai dai haryanzu an gaza gano sunayen mutanen da aka Samarwa aikin, ko hotunan su, kamar yadda aka saba a bisa al'ada.

27/01/2026

Yanzu yanzun nan, zanga-zanga ya ɓarke a tsakiyar garin onitsha, suna faɗin a saki shugaban su na biafra, Nnamdi kanu,
Biyo bayan Rufe masu shaguna da gobnan jihar yayi, na tsawon sati guda saboda biafra

Ta faru ta ƙare.  Abba Kabir Yusuf ya zama cikakken ɗan Jam'iyyar APC a kano
26/01/2026

Ta faru ta ƙare.
Abba Kabir Yusuf ya zama cikakken ɗan Jam'iyyar APC a kano

Address

Kaduna
800001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when the Kaduna blogger posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share