
30/04/2025
Ko mun lura Ordinary President Ahmad Isa, bai fara fuskantar matsananciyar barazana ga rayuwarsa ba saida ya soma gudanar da shirinsa da Hausa? 🤔. A ganinku me hakan yake nufi?
Ni a nawa tunanin, abunda yakeyi zai fargad da waɗanda ba a so su farga ne. Waɗanda aka fi son su dawwama da tunanin dabbobi, ba sanin ciwon kai b***e suyi kishin kan su b***e su gane asalin abunda ya kamata su damu akai, b***e har su kawo sauyin da an san suna da ƙarfin iya kawowa, saidai bazasu iya domin an dandaƙe musu tunani.
Rubutawa ✍️
Buzo Danfillo