08/04/2023
Tirkashi Magana ta gaskiya shaykhul Islam ibn taimiyya maqiyin Annabi S. A. W ne, kuma yacancan ci ratayewa sakamakon batancinsa ga Annabi S. A. W.
Ku biyo ni Mu leqa littafin shaykul islam da aka tattara fatawoyinsa mai Suna
مجموع الفتاوى
A mujalladi 2/150 -151
Ya kawo hadisin Maisaratul Fajr ya Tambayi Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam
متى كنت بنيًا؟
قال . لما خلق الله الارضى واستوى الى السماء فسواهن سبع سماوت...... وآدم بين الروح والجسد .....
Sai ya kara kawo hadisin Zaid ďan Aslam
لما اصاب آدم الخطيئة رفع راسه فقال يا رب بحق محمد الا غفرت لي......
A kasa sai Ibn taimiyya ya tabbatar da wannan hadisi yace.
فهذا الحديث يؤيد الذي قبله وهما كالتفسير لاحاديث الصحيحة
Kunga Anan Annabi Sallallahu Alaihi ya faďa da aka tambaye shi .
TUN YAUSHE KA ZAMMA ANNABI ?
Sai Yace.
NA KASANCE ANNABI TUN ANNABI YANA TSAKANIN Ruhi da Jiki.
To amma Abinda Tabewar shine.
Acan wani wajen kuma Ibn Taimiyya sai yayi Jara'a irin tasa yace.
ومن قال إن النبي صلى الله عليه وسلم كان نبيًا قبل ان يوحى إليه فهو كافر باتفاق المسلمين.
8/283
DUK WANDA YACE MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM YA kasance Annabi tun kafin a fara yi masa wahayi to kafiri ne wanna mutumin bisa Ittifaqin MUSULMAI.(na gaya muku duk inda Ibn taimiyya yace Anyi Ijma'i yawance ba gaskiya bane )
Innalillahi Wa inna Ilaihi raji'un.
Annabi da kansa yace shi Annabi ne tun Annabi Adamu yana tsakanin Rai da jiki.
Amma ibn taimiyya yace duk wanda yace haka KAFIRI ne.
IBN TAIMIYYA WA KAKE KAFIRTAWA?.......