Tambarin Al Ummah Tv

Tambarin Al Ummah Tv BARKA DA ZUWA WAN NAN PAGE MAI ALBARKA ZAKU IYA NISHADANTAR DAMU DA, ABUBUWAN BAN DARIYA DA NISHADI MUNGODE

22/07/2024

Munkusa dawowa bakin Aiki Insha 🀲🀲

Alhmdllh Allh yamai, maitamana ta Badin, Bada Munchi tuwon sallah
18/07/2022

Alhmdllh Allh yamai, maitamana ta Badin, Bada Munchi tuwon sallah

25/04/2022

Kungiyar Mafarauta ta Nijeriya ta roki shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya taimaka ya sanya hannu kan dokar da za ta tabbatar da kafa hukumar Mafarauta ta 2020.

Dokar ta tsallake karatu na daya da na biyu har zuwa na uku
kuma har Majalisar Dattawa ta amince da ita.

Reshen kungiyar a jihar Enugu, sun gudanar da wani jerin gwano
na lumana domin nuna farin cikinsu da godiyarsu ga Majalisar
dattawan Nijeriya bisa amincewa da kudirin dokar kafa hukumar.

Da ya ke jawabi a wajen gangamin kwamandan kungiyar a jihar,
Dakta Anselem Onyibor, ya ce a shirye suke su bada gudunmawarsu wajen tabbatarwa da marawa kokarin hukumomin
tsaro wajen dakile matsalolin tsaro a fadin kasar nan.

Fatan Alkhairi Zamanina Tv Tambarin Al Ummah
20/04/2022

Fatan Alkhairi Zamanina Tv Tambarin Al Ummah

Kukasance Tareda zamanina Tv
14/04/2022

Kukasance Tareda zamanina Tv

12/03/2022
14/01/2022

SABUWAR HANYAR SAMUN KUDI 2K ARANA KUYI πŸ‘‰ SUBSCRIBE πŸ‘ˆ , ,,Dan Allah kada kumata KUYI πŸ‘‰Subscribe πŸ‘ˆ kuta6a alamar karaurawa πŸ””Ga Link di...

S====A====W====please like my Page πŸ™ and shear this Post πŸ“―
28/12/2021

S====A====W====please like my Page πŸ™ and shear this Post πŸ“―

Address

Kano
Kafin Maiyaki
711105

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tambarin Al Ummah Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tambarin Al Ummah Tv:

Share