
05/12/2023
ALLAH SARKI MUTAN AREWA πππ
Har Na Tuna Kwanakin Baya Da' Aka Kashe Wani Mawaqi Dan Kudu Mai Suna Morbat Kuma Kafirine' Amma' Har A Majalista Saida' Aka Zauna' Akansa
Amma Sai Gashi An Wayi Gari' An Kashe Musulmai Wanda' Allah Kadai Yasan Iya Adadin Wadanda S**a Mutu' Amma Har Kawo' Iyanzu' An Rasa Wani Mai Madafun Iko Ko Mutum Daya Da Zai Fito Ya Nuna Rashin Jin Dadinsa Akan Abun Da' Akayi Mana π
Allah Ka Jiqan Mutanenmu Da S**a Rasa Rayukansu' A Wajen Maulud A Jahar Kaduna