PRO MUSTY

PRO MUSTY Allhamdulillah to be a mouslim, Allah be thanked. I'm content creator on football ⚽
Hala Madrid Adawa bada gaba ba. ina alfahari da masoyana.

27/08/2026
Nace har yanzu kuna da tan Tama akan Konate❗ Nidai wannan yariga yaci guri, agurina, ga confidence iya confidence ✅Defen...
27/08/2026

Nace har yanzu kuna da tan Tama akan Konate❗

Nidai wannan yariga yaci guri, agurina, ga confidence iya confidence ✅

Defence yake bugawa a natse babu wani tashin hankali 🫡

😜Wai nace ansa Oyarzabal kuwa a wasan nan

Har jira nake inga an fara da Yan Diomande ya samu isasshen lokaci a cikin filin wasa ✅💯Iya shigowar da yayi saida ya ka...
27/08/2026

Har jira nake inga an fara da Yan Diomande ya samu isasshen lokaci a cikin filin wasa ✅💯

Iya shigowar da yayi saida ya karawa attacking din ƙarfi 👋🔥🔥

26/08/2026

5:0
Haka muke sa rai.

Ku kalli yaron nan yafi kudi kyau
26/08/2026

Ku kalli yaron nan yafi kudi kyau

26/08/2026

Vini editing
26/08/2026

Vini editing

Address

K. Maiyaki
Kafin Maiyaki

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PRO MUSTY posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share