Zainab Nura

Zainab Nura Majingina madafa mafaka saiyidina Rasulallah
(1)

Allah Sarki! Wannan hoto na Kamal Aboki tare da wasu daga cikin ƙannensa, uwa ɗaya uba ɗaya. 😢Allah Ya jikansa da rahama...
11/06/2026

Allah Sarki! Wannan hoto na Kamal Aboki tare da wasu daga cikin ƙannensa, uwa ɗaya uba ɗaya. 😢

Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa kurakuransa, Ya sa Aljannar Firdausi ce makomarsa. Allah Ya ba iyalansa da masoyansa haƙurin jure rashinsa Alfarmar sayyidina Rasulullah 🤲🕊️

Bansan me mutane suke nufi da wannan hoton ba naga sunata daurawa ko Meye yafaru dashi?
09/06/2026

Bansan me mutane suke nufi da wannan hoton ba naga sunata daurawa ko Meye yafaru dashi?

ALLAH sarki 😭🤲 ALLAH yagafartamasa Alfarmar sayyidina Rasulullah 🤲
08/06/2026

ALLAH sarki 😭🤲
ALLAH yagafartamasa Alfarmar sayyidina Rasulullah 🤲

Zabe daya?
08/06/2026

Zabe daya?

Wa kake so yai nasara kan dayaA. Kwankwaso KoB. AbbaZabi daya
07/06/2026

Wa kake so yai nasara kan daya

A. Kwankwaso
Ko
B. Abba

Zabi daya

wannan yarinyar itace silar dakatarwar da akayiwa RABA GARDAMA da kuma tsohuwar matar ADAM A ZANGO..!!Wannan film din ma...
06/06/2026

wannan yarinyar itace silar dakatarwar da akayiwa RABA GARDAMA da kuma tsohuwar matar ADAM A ZANGO..!!

Wannan film din mai suna ABADAN wannan yarinyar itace mai film din kuma ita ta dauki nauyinsa..!!

Taje ta karanta labarin soyayya a cikin wani littafi shine ta yanke shawarar mayar dashi a film 🎞️

Ta baiwa manyan jarumai wannan film din sun nuna bazasu iya bah saboda rungume rungumen dake a film din

Shine ita kuma ta samu zararrun mutane mara kunya yan duniya ta basu film din s**a amsa..!!

Bayan ta zabga masu manyan kudade sunyi abunda bai kamata bah saboda kwadayi yanzu gashi an datakar dasu gaba daya..!!

Yanzu da ita dasu wa gari ya waya neh..❓
ALLAH katsare muna imaninmu Alfarmar sayyidina Rasulullah 🤲

Dalilin da yasa nace Maza Sune Matsalar Duniya shine, Duk Kàshe-Kàsh Da Ake Yi A Yanzu Suke Haddasa Shi  In Ji Fitacciya...
06/06/2026

Dalilin da yasa nace Maza Sune Matsalar Duniya shine, Duk Kàshe-Kàsh Da Ake Yi A Yanzu Suke Haddasa Shi

In Ji Fitacciyar Jarumar Nafisa Abdullahi

Arewa Trends
Mezaku ce?...see more

Maza Sune Matsalar Duniya Idan Aka Kwashe Su Aka Kai Su Wata Duniyar Ta Daban, Za A Samu Zaman Lafiya Inji Nafisa Abdull...
06/06/2026

Maza Sune Matsalar Duniya Idan Aka Kwashe Su Aka Kai Su Wata Duniyar Ta Daban, Za A Samu Zaman Lafiya

Inji Nafisa Abdullahi
Wallahi bandani 🤣
Uwayenmu mazamezakuce?

Jarumar Kannywood Hajara Usman ta Kwashe Fiye da Shekaru 30 Tana Harkar Fim.Wanefata zukuyi Mata?
06/06/2026

Jarumar Kannywood Hajara Usman ta Kwashe Fiye da Shekaru 30 Tana Harkar Fim.
Wanefata zukuyi Mata?

Address

Mina
Kagara
920101

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zainab Nura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share