03/09/2026
INNĀ LILLĀHI WA INNĀ ILAIHI RĀJI‘ŪN!
Allah Ya yiwa yayan mahaifin Sheikh Umar Musa Kagara rasuwa da yammacin Yau a Funtua.
Muna roƙon Allah Ya gafarta Masa, Yasa Aljannah Firdausi ce makoma a gareshi.