Zabi guda
Kawarki ta
Auri mijin ki
Ko mahaifin ki
Ko ta sheka barzahu
In kece Wanne zaki zaba?
14/05/2025
🙄🙄🙄😏😏
27/12/2024
Yaushe rabon duniya ayi yare!!! 😱😱😱
Mutane nawa a unguwar ku ke irin wannan har yanzu?
Shin akwai kuwa???
27/12/2024
Yadda muka tashi cikin koshin lafiya Allah Kasa mu yini lafiya.....
Marasa lafiya gida da asibiti Allah kai kasan damuwan su Allah kabasu lafiya
JUMAATUL KAREEM!!!
16/11/2024
Follow, like, comment and drop your number for data giveaway!!!
16/11/2024
Allah shi kiyayye to ..
Kar a shagala Only 2 minutes please say this:
3x SubhanAllah
3x Alhamdulillah
3x AstgfiruAllah
3x Lailaha ilallah
3x Allau Akbar
Allah yabada ikon gudanarwa!!!
14/11/2024
Yadda muka yini cikin koshin lafiya, Allah yasa mu tashi lafiya!!!
🤲🤲Amin
04/10/2024
السلام عليكم ورحمة
الله وبركات☕صباح الخير☕
💐SABAAHUL KHAYR💐
🌒30 - Rabi'u-Awwal or 01 - Rabi'ul-Thani - 1447A.H🌘
Muslim
The Prophet Muhammad (ﷺ) said: "When any one of you observes the Jumu'a prayer, he should observe four (rak'ahs) afterwards."juma'at Mubarak
10/09/2024
Wannan fa gidajen masu kudi kuke iya ganin kan tanka haka
Ina Ga gidan talaka ne!!! Allah kadai yasan halin da suke!!!
Allah ka kawo masu dauki!!!
10/09/2024
Dangote zai gina babbar kamfani mai sarafa ko wane irin roba A Najeriya
Daace haka sauran masu kudin mu keyi da gwaunati sai dai ta nemi temako azo amata aiki!!
09/09/2024
Amma kamfanin viju milk sun daina yi ne ko, ko dai abance tayi yawa!!!
09/09/2024
Abubuwan da mata sukafi gayawa samari abaibay ba kowa yasan abinda suke nufi ba sai wadda aka sha shi ya warke ko ko idonsa yayi waras 😳😳😳
Cewa suke 👇
Abinda nafiso agareka shine;
~Care.
~Attention.
~Support.
~honesty.
Idan kahada zai baka kalma karmar haka "CASH" 🤣🤣 don haka kasani cewa wannan fannin they no dey carry last???😏😏😏😏😏
Be the first to know and let us send you an email when Farouq Saddeeq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.